| 109 | GEN 5:3 | Sa’ad da Adamu ya yi shekaru 130, sai ya haifi ɗa wanda ya yi kama da shi, ya kuma kira shi Set. |
| 112 | GEN 5:6 | Sa’ad da Set ya yi shekara 105, sai ya haifi Enosh. |
| 114 | GEN 5:8 | Gaba ɗaya dai, Set ya yi shekaru 912, sa’an nan ya mutu. |
| 116 | GEN 5:10 | Bayan ya haifi Kenan, Enosh ya yi shekara 815, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
| 120 | GEN 5:14 | Gaba ɗaya dai, Kenan ya yi shekara 910, sa’an nan ya mutu. |
| 124 | GEN 5:18 | Sa’ad da Yared ya yi shekara 162, sai ya haifi Enok. |
| 131 | GEN 5:25 | Sa’ad da Metusela ya yi shekara 187, sai ya haifi Lamek. |
| 134 | GEN 5:28 | Sa’ad da Lamek ya yi shekara 182, sai ya haifi ɗa. |
| 154 | GEN 6:16 | Ka yi masa rufi, ka kuma ba da fili inci 18 tsakanin rufin a kowane gefen jirgin. Ka sa ƙofa a gefen jirgin. Ka yi shi hawa uku, ka yi ƙofa a gefe. |
| 166 | GEN 7:6 | Nuhu yana da shekaru 106 ne sa’ad da aka yi ambaliya ruwa a duniya. |
| 197 | GEN 8:13 | A rana ta fari ga wata na fari wanda Nuhu ya cika shekaru 601, ruwa ya shanye a ƙasa. Sai Nuhu ya buɗe murfin jirgin, ya ga cewa doron ƙasa ya bushe. |
| 277 | GEN 11:10 | Wannan shi ne labarin Shem. Shekara biyu bayan ambaliya, sa’ad da Shem ya yi shekara 100, sai ya haifi Arfakshad. |
| 292 | GEN 11:25 | Bayan ya haifi Tera, Nahor ya yi shekara 119, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
| 351 | GEN 14:14 | Da Abram ya ji cewa an kama danginsa, sai ya tara horarrun mutane 318, da aka haifa a gidansa, ya bi sawun sarakunan da suka tafi da Lot, har Dan. |
| 1672 | EXO 6:16 | Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Lawi maza bisa ga abin da aka rubuta, Gershon, Kohat da Merari. Lawi ya yi shekara 137. |
| 1674 | EXO 6:18 | ’Ya’yan Kohat maza, su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel. Kohat ya yi shekara 133. |
| 1676 | EXO 6:20 | Amram ya auri ’yar’uwar mahaifinsa Yokebed, wadda ta haifa masa Haruna da Musa. Amram ya yi shekara 137. |
| 2659 | EXO 38:25 | Azurfar da aka samu daga ƙidayar taron jama’a, talenti 100 ne, da shekel 1,775, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri. |
| 2661 | EXO 38:27 | An yi amfani da azurfa talenti 100 don yin rammuka na wuri mai tsarki, da kuma rammukan labule, rammuka 100 daga talenti 100, talenti ɗaya don rami ɗaya. |
| 2662 | EXO 38:28 | Suka yi amfani da shekel 1,775 don yin ƙugiyoyi saboda sanduna, suka dalaye bisan sandunan da maɗauransu. |
| 3646 | NUM 1:41 | Jimillar maza daga mutanen Asher 41,500 ne. |
| 3668 | NUM 2:9 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Yahuda bisa ga sashensu sun kai 186,400. Su ne za su ja gaba. |
| 3675 | NUM 2:16 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Ruben, bisa ga sashensu sun kai 151,450. Su ne za su zama na biyu in za a tashi. |
| 3683 | NUM 2:24 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 108,100 ne. Su ne za su zama na uku sa’ad da za a tashi. |
| 3687 | NUM 2:28 | Yawan mutanen sashensa 41,500 ne. |
| 3690 | NUM 2:31 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 157,600. Su ne za su zama na ƙarshe, ƙarƙashin ƙa’idarsu. |
| 3743 | NUM 3:50 | Daga ’ya’yan fari na Isra’ilawa, ya karɓi azurfa masu nauyin shekel 1,365, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri. |
| 4244 | NUM 17:14 | Amma mutane 14,700 ne suka mutu a annobar, ban da waɗanda suka mutu a sanadin Kora. |
| 4542 | NUM 26:51 | Dukan jimillar mazan Isra’ila ta kai 601,730. |
| 4700 | NUM 31:34 | da jakuna 61,000. |
| 4705 | NUM 31:39 | jakuna 30,500, jakunan da aka ware wa Ubangiji kuwa 61 ne; |
| 4706 | NUM 31:40 | mutane 16,000, mutanen da aka ware wa Ubangiji kuwa 32 ne. |
| 4712 | NUM 31:46 | da mutane 16,000. |
| 4718 | NUM 31:52 | Dukan zinariya da shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, waɗanda Musa da Eleyazar suka karɓa, suka kuma miƙa hadaya ga Ubangiji, nauyinta ta kai shekel 16,750. |
| 7091 | JDG 20:35 | Ubangiji kuwa ya fatattake mutanen Benyamin a gaban Isra’ila; a ranar kuwa Isra’ilawa sun kashe mutum 25,100 na mutanen Benyamin, dukansu ɗauke da takuba. |
| 9068 | 1KI 9:14 | Hiram kuwa ya aika wa sarki talenti 120 na zinariya. |
| 9092 | 1KI 10:10 | Ta kuma ba sarki talenti 120 na zinariya, da kayan yaji masu yawa, da kuma duwatsu masu daraja. Ba a taɓa kawo kayan yaji da yawa haka kamar yadda sarauniyar Sheba ta ba wa Sarki Solomon ba. |
| 10550 | 1CH 7:11 | Dukan waɗannan ’ya’yan Yediyayel maza kawunan iyalai ne. Akwai mazan da suka isa yaƙi waje 17,200. |
| 10619 | 1CH 8:40 | ’Ya’yan Ulam maza jarumawa ne sosai waɗanda suke iya riƙe baka. Suna da ’ya’ya maza masu yawa da jikoki, 150 gaba ɗaya. Dukan waɗannan zuriyar Benyamin ne. |
| 10632 | 1CH 9:13 | Firistocin da suke kawunan iyalai, sun kai 1,760. Dukansu ƙwararru ne, masu hakkin hidima a cikin gidan Allah. |
| 10641 | 1CH 9:22 | Duka-duka, waɗanda aka zaɓa don su zama matsaran madogaran ƙofa sun kai 212. Aka rubuta su zuriya-zuriya a ƙauyukansu. Dawuda da Sama’ila mai duba ne suka sa matsaran a wurarensu na aminci. |
| 10750 | 1CH 12:26 | mutanen Simeyon, jarumawa shiryayyu don yaƙi, su 7,100; |
| 10756 | 1CH 12:32 | mutanen rabin kabilar Manasse, sanannu da sunaye suka zo suka mai da Dawuda sarki, su 18,000; |
| 10759 | 1CH 12:35 | mutanen Naftali su 1,000 shugabanni, tare da mutane 37,000 masu riƙe garkuwa da masu; |
| 10762 | 1CH 12:38 | kuma daga gabashin Urdun, mutanen Ruben, Gad da kuma rabin kabilar Manasse, masu kayan yaƙi iri-iri, su 120,000. |
| 10801 | 1CH 15:5 | Daga zuriyar Kohat, Uriyel shugaba da dangi 120; |
| 10803 | 1CH 15:7 | daga zuriyar Gershom, Yowel shugaba da dangi 130; |
| 10806 | 1CH 15:10 | daga zuriyar Uzziyel, Amminadab shugaba da dangi 112. |
| 11060 | 1CH 25:9 | Ƙuri’a ta fari, wadda take don Asaf, ta fāɗo a kan Yusuf, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 ta biyu a kan Gedaliya, danginsa da ’ya’yansa maza, 12 |
| 11061 | 1CH 25:10 | ta uku a kan Zakkur, ’ya’yansa da danginsa, 12 |
| 11062 | 1CH 25:11 | ta huɗu a kan Izri, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11063 | 1CH 25:12 | ta biyar a kan Netaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11064 | 1CH 25:13 | ta shida a kan Bukkiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11065 | 1CH 25:14 | ta bakwai a kan Yesarela, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11066 | 1CH 25:15 | ta takwas a kan Yeshahiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11067 | 1CH 25:16 | ta tara a kan Mattaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11068 | 1CH 25:17 | ta goma a kan Shimeyi, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11069 | 1CH 25:18 | ta goma sha ɗaya a kan Azarel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11070 | 1CH 25:19 | ta goma sha biyu a kan Hashabiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11071 | 1CH 25:20 | ta goma sha uku a kan Shubayel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11072 | 1CH 25:21 | ta goma sha huɗu a kan Mattitiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11073 | 1CH 25:22 | ta goma sha biya a kan Yeremot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11074 | 1CH 25:23 | ta goma sha shida a kan Hananiya, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11075 | 1CH 25:24 | ta goma sha bakwai a kan Yoshbekasha, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11076 | 1CH 25:25 | ta goma sha takwas a kan Hanani, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12 |
| 11077 | 1CH 25:26 | ta goma sha tara a kan Malloti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11078 | 1CH 25:27 | ta ashirin a kan Eliyata, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11079 | 1CH 25:28 | ta ashirin da ɗaya a kan Hotir, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11080 | 1CH 25:29 | ta ashirin da biyu a kan Giddalti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11081 | 1CH 25:30 | ta ashirin da uku a kan Mahaziyot, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 |
| 11082 | 1CH 25:31 | ta ashirin da huɗu a kan Romamti-Ezer, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12. |
| 11091 | 1CH 26:9 | Meshelemiya yana da ’ya’ya maza da kuma ’yan’uwa, waɗanda jarumawa ne, su 18 ne duka. |
| 11093 | 1CH 26:11 | Hilkiya ne na biyu, Tabaliya ne na uku sai kuma Zakariya na huɗu. ’Ya’ya da dangin Hosa su 13 ne duka. |
| 11233 | 2CH 2:16 | Solomon ya ƙidaya dukan baƙin da suke cikin Isra’ila, bayan ƙidayan da mahaifinsa Dawuda ya yi; aka kuma tarar sun kai 153,600. |
| 11285 | 2CH 5:12 | Dukan Lawiyawa waɗanda suke mawaƙa, Asaf, Heman, Yedutun da ’ya’yansu maza da dangoginsu, suka tsaya a gefen gabas na bagaden, saye da lilin mai kyau suna kuma kaɗa ganguna, garayu da molaye. Tare da su akwai firistoci 120 masu busan ƙahoni. |
| 11378 | 2CH 9:9 | Sa’an nan ta ba sarki talenti 120 na zinariya, kayan yaji masu yawa, da kuma duwatsu masu daraja. Ba a taɓa kasance da irin kayan yaji mai yawa kamar waɗanda sarauniyar Sheba ta ba wa sarki Solomon ba. |
| 11542 | 2CH 17:14 | Ɗaukar da aka yi musu bisa ga iyalai yana kamar haka. Daga Yahuda, shugaban ƙungiya 1,000. Adna ne shugaba, tare da jarumawa 300,000; |
| 11546 | 2CH 17:18 | biye da shi, Yehozabad, yana da sojoji 18,000 shiryayyu don yaƙi. |
| 12030 | EZR 1:9 | Ga lissafin kayan. Manyan kwanonin zinariya guda 30 Manyan kwanonin azurfa guda 1,000 Wuƙaƙe guda 29 |
| 12031 | EZR 1:10 | Waɗansu kwanonin zinariya guda 30 Waɗansu kwanonin azurfa guda 410 da waɗansu kayayyaki guda 1,000 |
| 12035 | EZR 2:3 | Zuriyar Farosh mutum 2,172 |
| 12038 | EZR 2:6 | ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,812 |
| 12039 | EZR 2:7 | ta Elam 1,254 |
| 12044 | EZR 2:12 | ta Azgad 1,222 |
| 12050 | EZR 2:18 | ta Yora 112 |
| 12053 | EZR 2:21 | Mutanen Betlehem 123 |
| 12055 | EZR 2:23 | na Anatot 128 |
| 12058 | EZR 2:26 | na Rama da Geba 621 |
| 12059 | EZR 2:27 | na Mikmash 122 |
| 12062 | EZR 2:30 | na Magbish 156 |
| 12063 | EZR 2:31 | na ɗayan Elam ɗin 1,254 |
| 12069 | EZR 2:37 | ta Immer 1,052 |
| 12070 | EZR 2:38 | ta Fashhur 1,247 |
| 12071 | EZR 2:39 | ta Harim 1,017. |
| 12073 | EZR 2:41 | Mawaƙa. Zuriyar Asaf mutum 128. |
| 12074 | EZR 2:42 | Masu tsaron haikali. Zuriyar Shallum, Ater, Talmon, Akkub, Hatita, da Shobai mutum 139. |