26978 | JHN 21:11 | Sai Saminu Bitrus ya hau, ya jawo tarun gaci, cike da manyan kifaye dari da hamsin da uku (153). Amma duk da yawansu, tarun bai tsage ba. |
27960 | ACT 27:37 | Mu mutane 276 (dari biyu da saba'in da shida) ne cikin jirgin. |
29186 | GAL 3:17 | Yanzu na fadi wannan. Shari'a, wadda ta zo shekaru 430 daga baya, ba ta kawar da alkawarin da Allah ya tabbatar da shi ba tun a baya. |
30882 | REV 7:4 | Sai naji yawan wadanda aka hatimce: 144, 000, wadanda aka hatimce daga kowacce kabilar mutanen Isra'ila: |
30924 | REV 9:16 | Yawan sojoji da ke kan dawakai shine 200, 000, 000. Na ji adadin su. |
30965 | REV 12:6 | matar kuwa ta gudu zuwa jeji inda Allah ya shirya mata domin a iya lura da ita kwanaki 1, 260. |
30995 | REV 13:18 | Wannan na bukatar hikima. Idan wani yana da hikima, sai ya kididdige lambar dabban nan. Gama lambar ta mutum ce. Lambarta itace 666. |
30998 | REV 14:3 | Suka raira sabuwar waka a gaban kursiyin da kuma gaban rayayyun halittun nan hudu, da kuma dattawan. Ba mai iya koyon wakar nan sai dai mutum 144, 000 nan wadanda aka fanso daga duniya. |
31139 | REV 21:17 | Ya kuma gwada garunsa, kamu 144, bisa ga gwajin 'yan adam (wanda shine ma'aunin mala'ika). |