23364 | MAT 6:13 | Kuma kada ka kawo mu cikin jaraba, amma ka kubutar da mu daga Mugun.' [Gama mulki da iko da daukaka naka ne har abada. Amin] |
23790 | MAT 17:21 | [Irin wannan aljanin bashi fita sai tare da addu'a da azumi]. |
23807 | MAT 18:11 | [Dan Mutum ya zo ya ceci abinda ya bata]. |
23877 | MAT 20:16 | Haka yake, na karshe za su zama na farko, na farko kuma su zama na karshe.'' [An kira dayawa, amma kadan ne zababbu]. |
24475 | MRK 5:42 | Nan da nan yarinyar ta tashi ta yi tafiya [gama shekarun ta sun kai goma sha biyu]. Nan da nan mutanen suka yi mamaki kwarai da gaske. |
25756 | LUK 17:36 | [“Za a ga mutum biyu a gona. Za a dauki daya a bar daya.”] |
26021 | LUK 23:17 | [Ya zama dole Bilatus ya sakar wa Yahudawa wani daurarre guda daya lokacin idin.] |
26282 | JHN 5:3 | Taron mutane dayawa masu ciwo da, makafi da guragu da shanyayyu suna kwance a wurin [suna jira a dama ruwan]. |
27361 | ACT 10:33 | [Idan ya zo, zai yi magana da kai.] |
27431 | ACT 12:25 | Bayan Barnaba da Shawulu sun gama aikin su a Urushalima. Suna dawowa, suka zo tare da Yahaya wanda sunan mahaifinsa Markus ne. [Barnaba da Shawulu suka koma Urushalima.] |
27843 | ACT 24:6 | Har ma ya yi kokarin kazantar da haikali; saboda haka muka kama shi. [Mun so mu shari'anta masa bisa ga dokarmu.] |
27996 | ACT 28:29 | [Sa'adda ya fadi wannan zantattuka, Yahudawa suka tashi, suna gardama da junansu.] |
28463 | 1CO 2:1 | Lokacin da na zo wurin ku, yan'uwa, ban zo da gwanintar magana ko hikima ba yayinda na yi shelar boyayyun bayanai game da Allah [ a yayinda na bada shaida game da Allah]. |
28868 | 1CO 16:24 | Bari kaunata ta kasance tare da ku duka a cikin Almasihu Yesu. [ Amin ]. |