Wildebeest analysis examples for:   hau-hauulb   “    February 25, 2023 at 00:20    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

23233  MAT 1:20  Yana cikin tunanin wadannan al'amura, sai mala'ikan Ubangiji ya bayyana gareshi a mafarki, ya ce masa, Yusufu, dan Dauda, kada ka ji tsoron daukar Maryamu a matsayin matarka. Gama abinda ke cikinta, ta wurin Ruhu Mai Tsarki aka same shi.
23236  MAT 1:23  Duba, budurwa za ta sami juna biyu sannan za ta haifi da, za su kira sunansa Immanuel”-ma'ana, Allah tare da mu.”
23242  MAT 2:4  Hirudus ya tara dukan manyan firistoci da marubuta na jama'a, ya tambaye su, Ina za a haifi Almasihun?”
23263  MAT 3:2  Ku tuba, domin mulkin sama ya kusa.”
23264  MAT 3:3  Wannan shine wanda annabi Ishaya ya yi maganarsa, ya ce, Muryar wani mai kira a jeji yana cewa, 'Ku shirya wa Ubangiji hanyarsa, ku daidaita tafarkunsa.''
23268  MAT 3:7  Amma da ya ga Farisawa da Sadukiyawa da yawa, suna fitowa domin a yi masu baftisma, sai ya ce masu, Ku 'ya'yan macizai masu dafi, wa ya gargade ku ku guje wa fushi mai zuwa?
23275  MAT 3:14  Amma Yahaya ya yi ta kokarin ya hana shi, yana cewa, Ni da nake bukatar ka yi mani baftisma, ka zo gare ni?”
23276  MAT 3:15  Yesu ya amsa masa ya ce, Bari ya zama haka a yanzu, domin a cika dukan adalci.” Sai Yahaya ya yarje masa.
23281  MAT 4:3  Sai mai jarabtar nan ya zo, ya ce masa, Idan kai Dan Allah ne, ka umarci duwatsun nan su zama gurasa.”
23282  MAT 4:4  Amma Yesu ya amsa ya ce masa, A rubuce yake cewa, 'Ba da gurasa kadai mutum zai rayu ba, sai dai da kowace magana da ta ke fitowa daga wurin Allah.'''
23284  MAT 4:6  ya ce masa, In kai Dan Allah ne, to dira kasa. Domin a rubuce yake cewa, 'Zai ba mala'ikunsa umarni game da kai,' kuma, 'Za su daga ka da hannuwansu, domin kada ka yi tuntube da dutse.'''
23285  MAT 4:7  Yesu ya ce masa, kuma a rubuce yake, 'Kada ka gwada Ubangiji Allahnka.'''
23287  MAT 4:9  Ya ce masa, Dukan wadannan zan baka idan ka rusuna ka yi mani sujada.''
23288  MAT 4:10  Sai Yesu ya ce masa, Tafi daga nan, Shaidan! Domin a rubuce yake, 'Ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada, shi kadai za ka bauta wa.'''
23293  MAT 4:15  Kasar Zabaluna da kasar Naftali, ta bakin teku, da hayin Kogin Urdun, Galili ta al'ummai!
23295  MAT 4:17  Daga lokacin nan, Yesu ya fara wa'azi, yana cewa, Ku tuba domin mulkin sama ya kusa.”
23297  MAT 4:19  Yesu ya ce masu, Ku zo, ku biyo ni, zan mai da ku masuntan mutane.”
23306  MAT 5:3  Albarka ta tabbata ga masu talauci a ruhu, domin mulkin sama nasu ne.
23341  MAT 5:38  Kun dai ji an ce, Ido a maimakon ido, hakori kuma a maimakon hakori.'
23370  MAT 6:19  Kada ku tara wa kanku dukiya a duniya, inda asu da tsatsa ke batawa, inda barayi kuma ke fasawa su yi sata.
23385  MAT 6:34  Saboda haka kada ku damu don gobe, ai, gobe za ta damu da kanta. Kowace rana ta na cike da wahalarta”.
23416  MAT 8:2  Sai wani kuturu ya zo gunsa ya yi masa sujada, ya ce, Ubangiji, in dai ka yarda, za ka iya tsarkake ni.”
23417  MAT 8:3  Yesu ya mika hannunsa ya taba shi, ya ce, Na yarda, ka tsarkaka.” Nan da nan aka tsarkake shi daga kuturtarsa.
23421  MAT 8:7  Yesu ya ce masa, Zan zo in warkar da shi.”
23422  MAT 8:8  Sai hafsan, ya ce, Ubangiji, ban isa har ka zo gida na ba, amma sai ka yi magana kawai, bawana kuwa zai warke.
23424  MAT 8:10  Da Yesu ya ji haka, sai ya yi mamaki, har ya ce wa mabiyansa, Gaskiya, ina gaya maku, ko a cikin isra'ila ban taba samun bangaskiya mai karfi irin wannan ba.
23427  MAT 8:13  Yesu ya ce wa hafsan, Je ka! Bari ya zamar maka gwargwadon bangaskiyar da ka yi,” A daidai wannan sa'a bawansa ya warke.
23431  MAT 8:17  Ta haka kuwa maganar annabi Ishaya ta samu cika cewa, Shi da kansa ya debe rashin lafiyar mu, ya dauke cututtukan mu.”
23433  MAT 8:19  Sai wani marubuci ya zo ya ce masa, Malam, zan bi ka duk inda za ka je.”
23434  MAT 8:20  Yesu ya ce masa, Yanyawa suna da ramukansu, tsuntsayen sama kuma da shekunan su, amma Dan mutum ba shi da wurin da zai kwanta.”
23435  MAT 8:21  Wani cikin almajiran ya ce masa, Ubangiji, ka bar ni tukuna in je in binne mahaifina.”
23436  MAT 8:22  Amma Yesu ya ce masa, Bari matattu su binne matattunsu.”
23439  MAT 8:25  Sai almajiran sa suka je suka tashe shi, suka ce, Ubangiji, ka cece mu, za mu hallaka!”
23440  MAT 8:26  Yesu ya ce masu, Don me kuka firgita haka, ya ku masu karancin bangaskiya?” Sa'annan ya tashi, ya tsauta wa iskar da tekun. Sai wurin gaba daya ya yi tsit.
23441  MAT 8:27  Mutanen suka yi al'ajibi, suka ce, Wanne irin mutum ne wannan, wanda har iska da teku ma suke masa biyayya?”.
23443  MAT 8:29  Sai suka kwala ihu suka ce, Ina ruwanka da mu, kai dan Allah? Ka zo nan ne ka yi mana azaba tun kafin lokaci ya yi?”
23445  MAT 8:31  Sai al'janun suka roki Yesu suka ce, In ka fitar da mu, tura mu cikin garken aladun nan.”
23446  MAT 8:32  Yesu ya ce masu, To, ku je.” Sai aljanun suka fita, suka shiga cikin aladun. Sai kuwa duk garken suka rugungunta ta gangaren, suka fada cikin tekun, suka hallaka a ruwa.
23476  MAT 9:28  Da Yesu ya shiga wani gida sai makafin suka zo gareshi. Yesu ya ce masu, Kun gaskata ina da ikon yin haka?'' Sai suka ce masa. ''I, ya Ubangiji.''
23531  MAT 11:3  Ya ce masa. Kai ne mai zuwa”? ko mu sa ido ga wani.
23532  MAT 11:4  Yesu ya amsa ya ce masu, Ku je ku gaya wa Yahaya abin da ku ka gani da abin da ku ka ji.
23535  MAT 11:7  Bayan wadannan sun tafi, sai Yesu ya fara wa jama'a jawabi game da Yahaya mai baftisma, yana cewa, Me ake zuwa gani a jeji - ciyawa ce da iska ke busawa?
23546  MAT 11:18  Gama Yahaya ya zo, baya cin gurasa ko shan ruwan inabi, sai aka ce, Yana da aljannu”.
23549  MAT 11:21  Kaiton ki Korasinu, kaiton ki Batsaida! In da an yi irin ayuka masu ban mamaki a Taya da Sidon! Yadda aka yi a cikinku, da tuni sun tuba suna sanye da tsumma da yafa toka.
23553  MAT 11:25  A wannan lokaci Yesu ya ce, Ina yabon ka, ya Uba, Ubangijin sama da kasa, domin ka boye wa masu hikima da fahimta wadannan abubuwa, ka bayyana wa marasa sani, kamar kananan yara.
23560  MAT 12:2  Amma da Farisawa suka gan su, sai su ka ce wa Yesu. Duba, almajiranka su na yin abin da doka ta haramta a ranar Asabaci.”
23561  MAT 12:3  Amma Yesu ya ce masu, Baku karanta abin da Dauda ya yi ba, lokacin da ya ke jin yunwa, tare da mazan da ke tare da shi?
23568  MAT 12:10  Sai ga wani mutum wanda hannun sa ya shanye, sai Farisawa suka tambayi Yesu, cewa, Doka ta halarta a yi warkarwa a ranar Asabaci?” Domin su zarge shi a kan zunubi.
23569  MAT 12:11  Yesu ya ce masu, Wanene a cikin ku, wanda idan ya na da tunkiya guda, sa'annan tunkiyar nan ta fada a rami mai zurfi a ranar Asabaci ba zai kamo ta ya fitar da ita ba?
23571  MAT 12:13  Sai Yesu ya ce wa mutumin nan Mika hannun ka.” Ya mike hannunsa, sai hannun nan ya dawo lafiyaye kamar dayan hannunsa.
23576  MAT 12:18  Dubi, bawa na zababbe; kaunatacce na, wanda ya ke faranta mani raina sosai. Zan sa Ruhu na bisan sa, za ya furta hukunci zuwa al'ummai.
23581  MAT 12:23  Jama'a su ka yi mamaki kwarai, su na cewa, Ko wannan ne Dan Dawuda?”
23582  MAT 12:24  Amma da Farisawa su ka ji wannan al'ajibi, sai su ka ce, Mutumin nan yana fitar da aljannu ta wurin Bahalzabuba sarkin aljannu ne.”
23583  MAT 12:25  Amma Yesu ya san tunanin su, sai ya ce. Duk mulkin da ya rabu gaba da kan sa, ba zaya tsaya ba, duk wani birni da ya rabu ba zai tsaya ba, ko gida da ya tsage, za ya rushe.
23596  MAT 12:38  Sa'annan wadansu Malaman Attaura, da Farisawa suka amsa suka ce wa Yesu, Mallam, muna so mu ga wata alama daga gare ka.”
23597  MAT 12:39  Amma Yesu ya amsa ya ce masu, Mugun zamani da mazinaciyar tsara, su na bukutar alama. Amma babu alamar da za a ba su, sai dai alamar annabi Yunusa.
23605  MAT 12:47  Sai wani ya ce masa, Duba, mahaifiyarka da 'yan'uwanka suna tsaye a waje, suna so su yi magana da kai”.
23606  MAT 12:48  Amma Yesu ya amsa ya ce wa shi wanda ya gaya masa, Wacece mahaifiyata? Kuma su wanene 'yan'uwana?”
23607  MAT 12:49  Sai ya mika hannu ya nuna almajiransa ya ce, Duba, ga mahaifiyata da 'yan'uwana!
23611  MAT 13:3  Sai Yesu ya fada masu abubuwa da yawa cikin misalai. Ya ce, Wani mai shuka, ya tafi yayi shuka.
23618  MAT 13:10  Almajiran suka zo suka ce ma Yesu, Don me ka ke yi wa taron magana da misali?”
23619  MAT 13:11  Yesu ya amsa ya ce masu, An baku 'yanci ku fahimci asiran mulkin sama, amma gare su ba a bayar ba.
23622  MAT 13:14  A gare su ne annabcin Ishaya ya cika, wanda yake cewa, Game da sauraro zaku saurara, amma ba za ku fahimta ba. Game da gani kuma za ku kalla, amma ba za ku gane ba.
23632  MAT 13:24  Yesu ya sake ba su wani misali, yana cewa Za a kwatanta mulkin sama da wani mutum wanda ya shuka iri mai kyau a gona.
23636  MAT 13:28  Ya ce masu, Magabci ne ya yi wannan”. Sai bayin suka ce masa, 'kana so mu je mu tuge su ne?'
23638  MAT 13:30  Bari dukan su su girma tare har lokacin girbi, a lokacin girbin zan gaya wa masu girbin, Ku tuge ciyayin da farko a daura su dami dami sai a kona su, amma a tara alkamar a kai rumbunana.'”
23639  MAT 13:31  Sai Yesu ya sake yin magana da su cikin misalai, yana cewa Za a kwatanta mulkin sama da kwayar mustad, wanda wani mutum ya shuka a lambunsa.
23641  MAT 13:33  Yesu ya sake fada masu wani misali. Za a kwatanta mulkin sama da yisti da mace takan dauka ta kwaba gari da shi mudu uku har sai ya yi kumburi.”
23643  MAT 13:35  Wannan ya kasance ne domin abinda annabin ya fada ya zama gaskiya, da ya ce, Zan buda bakina da misali. In fadi abubuwan da ke boye tun daga halittar duniya.”
23644  MAT 13:36  Sai Yesu ya bar taron ya shiga cikin gida. Amajiransa suka zo wurin sa suka ce, Ka fasarta mana misalan nan a kan ciyayin da ke gonar”
23645  MAT 13:37  Yesu ya amsa kuma ya ce, Shi wanda ya shuka iri mai kyau Dan Mutum ne.
23659  MAT 13:51  Kun fahimci dukan wadannan abubuwa? Amajiran suka ce da shi, I”.
23660  MAT 13:52  Sai Yesu ya ce masu, Saboda haka kowane malamin attaura da ya zama almajirin mulkin sama, yana kamar mutum mai gida wanda ya zaro tsoho da sobon abu daga taskarsa.”
23662  MAT 13:54  Sai Yesu ya shiga yankinsa ya koyar da mutane a masujadarsu. Saboda haka suka yi mamaki suna cewa, Daga ina wannan mutumin ya sami hikimarsa da al'ajibai?
23665  MAT 13:57  Suka bata rai saboda shi. Amma Yesu ya ce masu, Ai annabi bai rasa daraja sai dai ko a garinsa da kuma cikin iyalinsa.
23668  MAT 14:2  Ya ce wa barorinsa, Wannan Yahaya mai baftisma ne; ya tashi daga matattu. Saboda haka wadannan ikoki na aiki a cikinsa”.
23670  MAT 14:4  Ya ce masa, Bai kamata ka dauke ta a matsayin matarka ba.”
23674  MAT 14:8  Bayan ta amshi umurni daga wurin mahaifiyarta, ta ce, Ka bani kan Yahaya mai baptisma a kan tire.
23681  MAT 14:15  Da maraice ya yi, almajiransa su ka zo su ka ce masa, Wannan wuri jeji ne, dare kuwa ya riga ya yi. Ka sallami taron domin su je cikin kauyukan nan, su sayo wa kansu abinci.”
23682  MAT 14:16  Amma Yesu ya ce masu, Babu amfanin tafiyar su, ku basu abin da za su ci.”
23683  MAT 14:17  Suka ce masa, Muna da gurasa guda biyar da kifi biyu ne kawai.”
23684  MAT 14:18  Yesu ya ce, Ku kawo mani su.”
23692  MAT 14:26  Da almajiran suka ganshi yana tafiya akan tekun, sai suka firgita suna cewa, Fatalwa ce,” suka yi kururuwa cikin tsoro.
23693  MAT 14:27  Amma Yesu yayi magana da su nan da nan yace, Ku yi karfin hali! Ni ne! Kada ku ji tsoro.”
23694  MAT 14:28  Bitrus ya amsa masa cewa, Ubangiji, idan kai ne, ka umarce ni in zo wurin ka bisa ruwan.”
23695  MAT 14:29  Yesu yace, Zo” Sai Bitrus ya fita daga jirgin yana tafiya akan ruwan zuwa wurin Yesu.
23696  MAT 14:30  Amma da Bitrus ya ga iska, sai ya tsorata. Yayin da ya fara nutsewa, sai ya tada murya ya ce, Ubangiji, ka cece ni!”
23697  MAT 14:31  Nan take Yesu ya mika hannunsa, ya kama Bitrus ya ce masa, Kai mai karancin bangaskiya, meyasa ka yi shakka?”
23699  MAT 14:33  Sai almajiran dake cikin kwale-kwalen su ka yi wa Yesu sujada suna cewa, Hakika kai Dan Allah ne.”
23704  MAT 15:2  Meyasa almajiranka suke karya al'adar dattawa? Don ba su wanke hannayen su kafin su ci abinci.”
23705  MAT 15:3  Yesu ya amsa masu ya ce, Kuma don me ku ke karya dokar Allah saboda al'adunku?
23707  MAT 15:5  Amma kun ce, Duk wanda ya ce wa mahaifinsa ko mahaifiyarsa, Kowanne taimako da za ka samu daga gare ni yanzu baiko ne ga Allah,'”
23710  MAT 15:8  Wadannan mutane girmama ni da baki kawai suke yi, amma zukatansu nesa suke da ni.
23712  MAT 15:10  Sai ya kira taron mutane zuwa gare shi ya ce masu, Ku saurara ku fahimta,
23714  MAT 15:12  Sai al'majiran suka zo suka ce masa, Ka san Farisawa ba su ji dadi ba da suka ji maganan nan?”
23715  MAT 15:13  Yesu ya amsa ya ce, Kowace shuka wadda ba Ubana na sama ya shuka ba za a tuge ta.
23717  MAT 15:15  Bitrus ya amsa ya ce wa Yesu, Ka bayyana wannan misali a garemu,”
23718  MAT 15:16  Yesu ya ce, Ku ma har yanzu ba ku da fahimta?
23725  MAT 15:23  Amma Yesu bai ce mata kome ba. Almajiransa suka zo suka roke shi, suna cewa, Ka sallame ta, domin tana bin mu da ihu.”
23726  MAT 15:24  Amma Yesu ya amsa ya ce, Ba a aike ni gun kowa ba sai dai ga batattun tumakin gidan Isra'ila.”