23226 | MAT 1:13 | Zarubabel shine mahaifin Abihudu, Abihudu shine mahaifin Eliyakim, sannan Eliyakim shine mahaifin Azuru. |
24244 | MAT 27:46 | Wajen karfe uku, Yesu ya tada murya mai karfi yace, “Eli, Eli lama sabaktani?” wanda ke nufin, “Allahna, Allahna, don me ka yashe ni?” |
24365 | MRK 3:8 | Daga Urushalima da Edom gaba da Urdun da kewayan Taya da Sidon, da baban taro, ya ji abinda yake yi. suka zo wurinsa. |
24929 | MRK 15:34 | A sa'a ta tara, Yesu ya tada murya da karfi ya ce Eloi, Eloi lamathsabathani?” Ma'ana Ya Allahna Ya Allahna, me ya sa ka yashe ni?” |
25122 | LUK 3:28 | dan Malki, dan Addi, dan Kosama, dan Almadama, dan Er, |
25132 | LUK 3:38 | dan Enosh, dan Shitu, dan Adamu, dan Allah. |
25159 | LUK 4:27 | Akwai kutare da yawa kuma a Isa'ila a zamanin anabi Elisha, amma babu wanda aka warkar sai dai Na'aman mutumin Suriya kadai. |
26474 | JHN 8:24 | Shiyasa na ce maku za ku mutu cikin zunubanku. In ba kun bada gaskiya NI NE ba, za ku mutu cikin zunubanku. |
26478 | JHN 8:28 | Yesu ya ce, “Sa'adda kuka tada Dan Mutum sama sa'annan za ku gane NI NE, kuma ban yi komi domin kaina ba. Kamar yadda Uba ya koya mani, haka nike fadin wadannan abubuwa. |
26508 | JHN 8:58 | Yesu ya ce masu, “Hakika, hakika, ina ce maku, kafin a haifi Ibrahim, NI NE.” |
26913 | JHN 19:19 | Bilatus kuwa ya rubuta wata alama a kan gicciyen, “YESU BANAZARE, SARKIN YAHUDAWA”. |
27027 | ACT 2:9 | Fisiyawa da Mediyawa da Elimawa, da Yahudawa da Kafadokiya, cikin Fontus da Asiya, |
27439 | ACT 13:8 | Amma Elimas “mai tsafi” (fasarar sunansa kenan) ya yi adawa da su; yana so ya baudar da Makaddashin daga bangaskiya. |
30028 | PHM 1:23 | Efafaras, abokina cikin Almasihu Yesu a kurkuku yana gaishe ka, |