23218 | MAT 1:5 | Salmon shine mahaifin Bo'aza ta wurin Rahab, Bo'aza shine mahaifin Obida ta wurin Rut. Obida shine mahaifin Yesse, |
25126 | LUK 3:32 | dan Yesse, dan Obida, dan Bu'aza, dan Salmon, dan Nashon, |
29618 | COL 4:9 | Na aike shi tare da Onisimus, amintacce da kuma kaunataccen dan'uwa, wanda daya ne daga cikin ku. Za su gaya maku duk abin da ya faru anan. |
29892 | 2TI 1:16 | Bari Ubangiji ya yi wa iyalin Onisifaras jinkai, domin ya na yawan yi mani hidima, kuma ba ya jin kunyar sarkata. |
29956 | 2TI 4:19 | Ka gayar da Briskilla, da Akila, da gidan Onisifurus. |
30015 | PHM 1:10 | Ina rokon ka saboda da na Onisimus, wanda na zama uba a gare shi sa'adda nake cikin sarkokina. |
31128 | REV 21:6 | Ya ce mani, “Wadannan abubuwan an gama! Ni ne Alpha da Omega, farko da karshe. Ga mai jin kishi, zan bashi kyauta daga mabulbular ruwan rai. |
31142 | REV 21:20 | na biyar Onis, na shida sardiyus, na bakwai kirisolat, na takwas beril, na tara tofaz, na goma kirisofaras, na sha daya yakinta, na sha biyu kuma ametis. |
31162 | REV 22:13 | Nine Alpha da Omega, farko da karshe, mafarin abu da karshensa. |