27814 | ACT 23:12 | Da gari ya waye, wadansu Yahudawa sun yi yarjejeniya suka dauka wa kansu la'ana: suka ce ba za su ci ba ba za su sha ba sai sun kashe Bulus. |
28248 | ROM 9:25 | Kamar yadda ya ce a cikin littafin Yusha'u: ''zan kira wadanda ba mutanena ba mutanena, da kuma kaunatattunta wadanda ba kaunatattu ba. |
28261 | ROM 10:5 | Musa kam ya rubuta game da adalci da zai samu ta shari'a: ''mutumin da ya aikata adalcin shari'a, zai rayu ta wurin wannan adalcin.'' |
28584 | 1CO 7:29 | Amma wannan nike fadi ya'nuwa: lokaci ya kure. Daga yanzu, bari wadanda suke da mata suyi rayuwa kamar basu da su. |
28653 | 1CO 10:18 | Dubi mutanen Isra'ila: ba wadanda ke cin hadayu ke da rabo a bagadi ba? |
29437 | PHP 1:9 | Ina yin wannan addu'a: kaunar ku ta habaka gaba gaba a cikin sani da dukan fahimta. |
30882 | REV 7:4 | Sai naji yawan wadanda aka hatimce: 144, 000, wadanda aka hatimce daga kowacce kabilar mutanen Isra'ila: |
31049 | REV 17:5 | Bisa goshinta an rubuta wani suna mai boyayyar ma'ana: “Babila mai girma, uwar karuwai da na kazamtattun abubuwan duniya.” |