25022 | LUK 1:60 | amma mahaifiyarsa ta amsa ta ce, “A'a, za a kira shi Yahaya.” |
26518 | JHN 9:9 | Wadansu suka ce, “shi ne.” Wadansu suka ce, “A'a, amma yana kama da shi.” Amma shi ya ce, “Ni ne wannan mutum.” |
26635 | JHN 11:43 | Bayan ya yi wannan magana, sai ya daga murya ya ce, “Li'azaru, ka fito!” |
27933 | ACT 27:10 | ya ce, “Jama'a, na gane tafiyarmu zata zamar mana da barna da asara mai yawa, ba ga kaya da jirgin kadai ba amma har da rayukan mu.” |
27944 | ACT 27:21 | Sa'adda sun dade basu ci abinci ba, sai Bulus ya tashi a gaban ma'aikatan jirgi yace, “Jama'a, da kun saurare ni, da bamu tashi daga Karita ba, balle mu fuskanci wannan barna da asarar. |
27984 | ACT 28:17 | Ana nan bayan kwana uku, Bulus ya kira shugabannin Yahudawa. Bayan da suka taru, sai ya ce masu, “Yan'uwa, ko da shike ban yi wa kowa laifi ko keta al'adun Ubanninmu ba, duk da haka an bashe ni daurarre tun daga Urushalima zuwa ga hannunwan mutanen Roma. |