|
23423 | Domin ni ma ina karkashin ikon wani ne, ina kuma da sojoji a karkashina, sai in ce wa wannan, 'je ka,' sai ya je, wani kuma in ce masa, 'zo,' sai ya zo, in ce wa bawa na, 'yi abu kaza,' sai ya yi,” | |
23986 | Idan Dauda ya kira Almasihu 'Ubangiji,' ta yaya ya zama dan Dauda?” |