Wildebeest analysis examples for: hau-hauulb “Word'Word”,
February 25, 2023 at 00:20
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
30433
JAS 5:12
Fiye da komai duka, 'yan'uwana, kada ku yi rantsuwa, ko da sama, ko da kasa, ko da kowace irin rantsuwa ma. A maimakon haka bari “I” ya zama “I”, in kuwa kun ce
“A'a”,
ya zama
“A'a”,
don kada ku fada a cikin hukunci.