Wildebeest analysis examples for:   hau-hauulb   Word'Word-Word'Word,    February 25, 2023 at 00:20    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

30516  1PE 4:3  Gama lokaci ya wuce da zamu yi abin da al'ummai suke son yi, wato fajirci, mugayen sha'awace-sha'awace, da buguwa da shashanci da shaye-shaye da bautar gumaku da abubuwan kyama.
31074  REV 18:12  kayan zinariya, azurfa, da duwatsun alfarma, da lu'u-lu'u, da lilin mai laushi, da hajja mai ruwan jar garura, da siliki, da jar alharini da itacen kamshi iri iri, da kayan da aka sassaka da itace mai tsada, da na tagulla, da na bakin karfe, da na dutse mai sheki,