|
24566 | Ya dubi sama, ya ja numfashi ya ce masa, “Ifatha”, wato, “bude!” | |
30433 | Fiye da komai duka, 'yan'uwana, kada ku yi rantsuwa, ko da sama, ko da kasa, ko da kowace irin rantsuwa ma. A maimakon haka bari “I” ya zama “I”, in kuwa kun ce “A'a”, ya zama “A'a”, don kada ku fada a cikin hukunci. |