24536 | MRK 7:4 | Idan Farisawa suka dawo daga kasuwa, wajibi ne su yi wanka kamin su ci abinci. Akwai sauran al'adun da suke kiyayewa, kamar wanke moda, tukwane, da wasu santula na dalma, har da dakin cin abinci.) |
24613 | MRK 9:6 | Ya rasa abin da zai fada ne, don sun tsorota kwarai.) |
24735 | MRK 11:26 | (Amma in baku gafartawa mutane laifofinsu ba, Ubanku ma da ke sama ba zai gafarta maku ba.) |
26330 | JHN 6:4 | (Kuma da idin Ketarewa, wato idin Yahudawa, ya kusato.) |
26332 | JHN 6:6 | ( Ya fadi haka ne domin ya gwada shi, saboda shi kansa ya san abin da zai yi.) |
26336 | JHN 6:10 | Yesu ya ce, “ku sa mutane su zauna.”( wurin kuwa akwai ciyawa.) Sai mazajen suka zauna, sun kai wajen dubu biyar. |
26343 | JHN 6:17 | Suka shiga cikin jirgi, suka haye teku zuwa kafarnahum. (A lokacin duhu ya yi, Yesu kuwa bai riga ya iso wurinsu ba tukuna.) |
27271 | ACT 8:26 | Yanzu kuwa Mala'ikan Ubangiji ya yi wa Filibus magana cewa, ''Tashi ka tafi ta kudu da hanyar da ta yi kasa daga Urushalima zuwa Gaza'' (wannan hanyar yana cikin hamada.) |
28447 | 1CO 1:16 | (Na kuma yi wa iyalin gidan Sitifanas baftisma. Banda haka, ban sani ko na yi wa wani baftisma ba.) |
28736 | 1CO 13:3 | Ko da ya zamanto na bayar da dukan mallakata domin a ciyar da matalauta, in kuma mika jikina domin a kona. Amma in ba ni da kauna, ban sami ribar komai ba. (Na bayar da jikina ne domin inyi fahariya.) |