23659 | MAT 13:51 | Kun fahimci dukan wadannan abubuwa? Amajiran suka ce da shi, “I”. |
24597 | MRK 8:28 | Suka amsa masa suka ce, Yahaya mai Baftisma. Wasu suka ce, “Iliya”. wadansu kuma, 'Daya daga cikin anabawa”. |
26911 | JHN 19:17 | Sai suka tafi da Yesu, ya fito yana dauke da gicciyen zuwa wurin da ake kira “Wurin kwalluwa” da Yahudanci kuma “Golgota”. |
26952 | JHN 20:16 | Yesu yace mata, “Maryamu”. Sai ta juya, tace masa da Armaniyanci “Rabboni!” wato mallam. |
30497 | 1PE 3:6 | Ta haka Saratu ta yi biyayya ga Ibrahim ta kira shi “ubangiji”. Yanzu ku 'ya'yantane in dai kun yi aiki nagari, idan kuma ba ku ji tsoron wahala ba. |