26021 | LUK 23:17 | [Ya zama dole Bilatus ya sakar wa Yahudawa wani daurarre guda daya lokacin idin.] |
27361 | ACT 10:33 | [Idan ya zo, zai yi magana da kai.] |
27431 | ACT 12:25 | Bayan Barnaba da Shawulu sun gama aikin su a Urushalima. Suna dawowa, suka zo tare da Yahaya wanda sunan mahaifinsa Markus ne. [Barnaba da Shawulu suka koma Urushalima.] |
27843 | ACT 24:6 | Har ma ya yi kokarin kazantar da haikali; saboda haka muka kama shi. [Mun so mu shari'anta masa bisa ga dokarmu.] |
27996 | ACT 28:29 | [Sa'adda ya fadi wannan zantattuka, Yahudawa suka tashi, suna gardama da junansu.] |