24885 | MRK 14:62 | Yesu ya ce “Nine. Za ku kuwa ga Dan Mutum zaune dama ga mai iko, yana kuma zuwa cikin gajimare”. |
28217 | ROM 8:33 | Wa zaya kawo wata tuhuma ga zababbu na Allah? Allah ne ke “yantarwa. |
31087 | REV 19:1 | Bayan wadannan abubuwa na ji wata karar da ta yi kamar muryar mutane masu yawa a sama suna cewa, “Halleluya. Ceto, daukaka da iko sun tabbata ga Allahnmu. |
31090 | REV 19:4 | Dattawan nan ashirin da hudu da rayayyun halittun nan hudu, suka fadi suka yi wa Allah sujada shi da yake zaune a kan kursiyin. Suna cewa, “Amin. Halleluya!” |