Wildebeest analysis examples for: hau-hauulb 'Word').
February 25, 2023 at 00:20
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
26154
JHN 1:41
Ya fara neman dan'uwansa Siman yace masa, “Mun sami Almasihu” (wanda ake kira
'Kristi').
26155
JHN 1:42
Ya kawo shi wurin Yesu. Yesu ya dube shi yace, “Kai ne Siman dan Yahaya. Za a kira ka Kefas,” (ma'ana,
'Bitrus').