|
23958 | To gaya mana, menene tunaninka? Ya halarta a biya haraji ga Kaisar ko a'a?” | |
23977 | “Mallam, wace doka ce mafi girma a cikin shari'a?” | |
25458 | Sai Yesu ya ce masa, “Yaya kake karanta abin da aka rubuta cikin shari'a?” | |
25625 | Yesu ya tambaye masanan attaura da Farisawa, “Ya halata a wakar a ranan Asabaci, ko a'a?” | |
26998 | Sa'adda suna tare suka tambaye shi, ''Ubangiji, a wannan lokaci ne za ka maido da mulki ga Isra'ila?” |