109 | GEN 5:3 | Sa’ad da Adamu ya yi shekaru 130, sai ya haifi ɗa wanda ya yi kama da shi, ya kuma kira shi Set. |
110 | GEN 5:4 | Bayan an haifi Set, Adamu ya yi shekaru 800, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
111 | GEN 5:5 | Gaba ɗaya dai, Adamu ya yi shekaru 930, sa’an nan ya mutu. |
112 | GEN 5:6 | Sa’ad da Set ya yi shekara 105, sai ya haifi Enosh. |
113 | GEN 5:7 | Bayan ya haifi Enosh, Set ya yi shekara 807, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
115 | GEN 5:9 | Sa’ad da Enosh ya yi shekara 90, sai ya haifi Kenan. |
117 | GEN 5:11 | Gaba ɗaya dai, Enosh ya yi shekaru 905, sa’an nan ya mutu. |
118 | GEN 5:12 | Sa’ad da Kenan ya yi shekara 70, sai ya haifi Mahalalel. |
119 | GEN 5:13 | Bayan ya haifi Mahalalel, Kenan ya yi shekara 840, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata |
120 | GEN 5:14 | Gaba ɗaya dai, Kenan ya yi shekara 910, sa’an nan ya mutu. |
122 | GEN 5:16 | Bayan ya haifi Yared, Mahalalel ya yi shekara 830, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata |
125 | GEN 5:19 | Bayan ya haifi Enok, Yared ya yi shekaru 800, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
128 | GEN 5:22 | Bayan ya haifi Metusela, Enok ya kasance cikin zumunci da Allah shekaru 300, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
138 | GEN 5:32 | Bayan Nuhu ya yi shekara 500, sai ya haifi Shem, Ham da Yafet. |
166 | GEN 7:6 | Nuhu yana da shekaru 106 ne sa’ad da aka yi ambaliya ruwa a duniya. |
197 | GEN 8:13 | A rana ta fari ga wata na fari wanda Nuhu ya cika shekaru 601, ruwa ya shanye a ƙasa. Sai Nuhu ya buɗe murfin jirgin, ya ga cewa doron ƙasa ya bushe. |
234 | GEN 9:28 | Bayan ambaliyar, Nuhu ya yi shekaru 350. |
235 | GEN 9:29 | Gaba ɗaya dai, Nuhu ya yi shekara 950, sa’an nan ya mutu. |
277 | GEN 11:10 | Wannan shi ne labarin Shem. Shekara biyu bayan ambaliya, sa’ad da Shem ya yi shekara 100, sai ya haifi Arfakshad. |
278 | GEN 11:11 | Bayan ya haifi Arfakshad, Shem ya yi shekara 500, ya haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
280 | GEN 11:13 | Bayan ya haifi Shela kuwa, Arfakshad ya yi shekara 403, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
281 | GEN 11:14 | Sa’ad da Shela ya yi shekaru 30, sai ya haifi Eber. |
282 | GEN 11:15 | Bayan ya haifi Eber, Shela ya yi shekara 403, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
284 | GEN 11:17 | Bayan ya haifi Feleg, Eber ya yi shekara 430, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
285 | GEN 11:18 | Sa’ad da Feleg ya yi shekaru 30, sai ya haifi Reyu. |
286 | GEN 11:19 | Bayan ya haifi Reyu, Feleg ya yi shekara 209, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
288 | GEN 11:21 | Bayan ya haifi Serug, Reyu ya yi shekara 207, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
289 | GEN 11:22 | Sa’ad da Serug ya yi shekaru 30, sai ya haifi Nahor. |
290 | GEN 11:23 | Bayan ya haifi Nahor, Serug ya yi shekara 200, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
293 | GEN 11:26 | Bayan Tera ya yi shekaru 70, sai ya haifi Abram, Nahor da Haran. |
299 | GEN 11:32 | Tera yi shekaru 205, ya kuma mutu a Haran. |
1857 | EXO 12:40 | Zaman da Isra’ilawa suka yi a Masar, ya kai shekara 430. |
1858 | EXO 12:41 | A ranar da shekara 430 ɗin nan suka cika, a ran nan ne dukan ɓangare-ɓangare na mutanen Ubangiji suka bar Masar. |
2406 | EXO 30:23 | “Ka ɗauki waɗannan kayan yaji masu kyau, shekel 500 na ruwan mur, rabin turaren sinnamon mai daɗin ƙanshi shekel 250, shekel 250 na turaren wuta mai ƙanshi, |
2407 | EXO 30:24 | shekel 500 na kashiya, duk bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri, da moɗa na man zaitun. |
2658 | EXO 38:24 | Jimillar zinariya daga hadaya ta kaɗawar da aka yi amfani da su domin aikin wuri mai tsarki ta kai talenti 29 da shekel 730, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri. |
2659 | EXO 38:25 | Azurfar da aka samu daga ƙidayar taron jama’a, talenti 100 ne, da shekel 1,775, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri. |
2660 | EXO 38:26 | Duk mutumin da ya shiga ƙirge daga mai shekaru ashirin zuwa gaba, ya ba da rabin shekel. Mazan da suka shiga ƙirge sun kai mutum 603,550. |
2661 | EXO 38:27 | An yi amfani da azurfa talenti 100 don yin rammuka na wuri mai tsarki, da kuma rammukan labule, rammuka 100 daga talenti 100, talenti ɗaya don rami ɗaya. |
2663 | EXO 38:29 | Tagullar da aka bayar daga hadaya ta kaɗawa ya kai talenti 70 da shekel 2,400. |
3626 | NUM 1:21 | Jimillar maza daga mutanen Ruben 46,500 ne. |
3628 | NUM 1:23 | Jimillar maza daga mutanen Simeyon 59,300 ne. |
3630 | NUM 1:25 | Jimillar maza daga mutanen Gad 45,650 ne. |
3632 | NUM 1:27 | Jimillar maza daga mutanen Yahuda 74,600 ne. |
3634 | NUM 1:29 | Jimillar maza daga mutanen Issakar 54,400 ne. |
3636 | NUM 1:31 | Jimillar maza daga mutanen Zebulun 57,400 ne. |
3638 | NUM 1:33 | Jimillar maza daga mutanen Efraim 40,500 ne. |
3640 | NUM 1:35 | Jimillar maza daga mutanen Manasse 32,200 ne. |
3642 | NUM 1:37 | Jimillar maza daga mutanen Benyamin 35,400 ne. |
3644 | NUM 1:39 | Jimillar maza daga mutanen Dan 62,700 ne. |
3646 | NUM 1:41 | Jimillar maza daga mutanen Asher 41,500 ne. |
3648 | NUM 1:43 | Jimillar maza daga mutanen Naftali kuwa 53,400 ne. |
3651 | NUM 1:46 | Jimillar kuwa ita ce mutum 603,550. |
3663 | NUM 2:4 | Yawan mutanen sashensa 74,600 ne. |
3665 | NUM 2:6 | Yawan mutanen sashensa 54,400 ne. |
3667 | NUM 2:8 | Yawan mutanen sashensa 57,400 ne. |
3668 | NUM 2:9 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Yahuda bisa ga sashensu sun kai 186,400. Su ne za su ja gaba. |
3670 | NUM 2:11 | Yawan mutanen sashensa 46,500 ne. |
3672 | NUM 2:13 | Yawan mutanen sashensa 59,300 ne. |
3674 | NUM 2:15 | Yawan mutanen sashensa 45,650 ne. |
3675 | NUM 2:16 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Ruben, bisa ga sashensu sun kai 151,450. Su ne za su zama na biyu in za a tashi. |
3678 | NUM 2:19 | Yawan mutanen sashensa 40,500 ne. |
3680 | NUM 2:21 | Yawan mutanen sashensa 32,200 ne. |
3682 | NUM 2:23 | Yawan mutanen sashensa 35,400 ne. |
3683 | NUM 2:24 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 108,100 ne. Su ne za su zama na uku sa’ad da za a tashi. |
3685 | NUM 2:26 | Yawan mutanen sashensa 62,700 ne. |
3687 | NUM 2:28 | Yawan mutanen sashensa 41,500 ne. |
3689 | NUM 2:30 | Yawan mutanen sashensa 53,400 ne |
3690 | NUM 2:31 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 157,600. Su ne za su zama na ƙarshe, ƙarƙashin ƙa’idarsu. |
3691 | NUM 2:32 | Waɗannan su ne Isra’ilawan da aka a ƙidaya bisa ga iyalansu. Dukansu da suke a sansani, mutane 603,550 ne. |
3715 | NUM 3:22 | Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya zuwa gaba da haihuwa su kai 7,500. |
3721 | NUM 3:28 | Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 8,600 ne. Kohatawa ne suke lura da wuri mai tsarki. |
3727 | NUM 3:34 | Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 6,200 ne. |
3732 | NUM 3:39 | Jimillar Lawiyawan da Musa da Haruna suka ƙidaya bisa ga umarnin Ubangiji bisa ga danginsu, haɗe da kowane jariri daga wata ɗaya ko fiye, 22,000 ne. |
3780 | NUM 4:36 | da aka ƙidaya, kabila-kabila, su 2,750 ne. |
3784 | NUM 4:40 | da aka ƙidaya kabila-kabila da kuma iyali-iyali, su 2,630 ne. |
3788 | NUM 4:44 | da aka ƙidaya kabila-kabila, su 3,200 ne. |
3792 | NUM 4:48 | jimillarsu ta kai 8,580. |
4197 | NUM 16:2 | suka tayar wa Musa. Sai suka nemi goyon bayan sanannun shugabannin Isra’ilawa da aka naɗa a majalisa su guda 250, |
4212 | NUM 16:17 | Kowannenku zai ɗauki faranti yă zuba turare a ciki. Wato, farantai 250 ke nan, a kuma miƙa su a gaban Ubangiji. Kai da Haruna za ku miƙa farantanku, ku ma.” |
4230 | NUM 16:35 | Sai wuta ta fito daga wurin Ubangiji ta cinye mutane 250 da suke miƙa hadaya da turare. |
4244 | NUM 17:14 | Amma mutane 14,700 ne suka mutu a annobar, ban da waɗanda suka mutu a sanadin Kora. |
4481 | NUM 25:9 | Waɗanda suka mutu a wannan annoba, sun kai mutum 24,000. |
4498 | NUM 26:7 | Waɗannan su ne kabilan Ruben; jimillarsu ta kai 43,730. |
4501 | NUM 26:10 | Ƙasa kuwa ta buɗe ta haɗiye su tare da Kora, wanda ƙungiyarsa ta mutu sa’ad da wuta ta cinye mutum 250. Wannan kuwa ya zama alamar faɗakarwa. |
4505 | NUM 26:14 | Waɗannan su ne kabilan Simeyon; jimillarsu ta kai 22,200. |
4509 | NUM 26:18 | Waɗannan su ne kabilan Gad, jimillarsu ta kai 40,500. |
4513 | NUM 26:22 | Waɗannan su ne kabilan Yahuda; jimillarsu ta kai 76,500. |
4516 | NUM 26:25 | Waɗannan su ne kabilan Issakar; jimillarsu ta kai 64,300. |
4518 | NUM 26:27 | Waɗannan su ne kabilan Zebulun, jimillarsu ta kai 60,500. |