Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   1    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

109  GEN 5:3  Sa’ad da Adamu ya yi shekaru 130, sai ya haifi ɗa wanda ya yi kama da shi, ya kuma kira shi Set.
112  GEN 5:6  Sa’ad da Set ya yi shekara 105, sai ya haifi Enosh.
114  GEN 5:8  Gaba ɗaya dai, Set ya yi shekaru 912, sa’an nan ya mutu.
116  GEN 5:10  Bayan ya haifi Kenan, Enosh ya yi shekara 815, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
120  GEN 5:14  Gaba ɗaya dai, Kenan ya yi shekara 910, sa’an nan ya mutu.
124  GEN 5:18  Sa’ad da Yared ya yi shekara 162, sai ya haifi Enok.
131  GEN 5:25  Sa’ad da Metusela ya yi shekara 187, sai ya haifi Lamek.
134  GEN 5:28  Sa’ad da Lamek ya yi shekara 182, sai ya haifi ɗa.
154  GEN 6:16  Ka yi masa rufi, ka kuma ba da fili inci 18 tsakanin rufin a kowane gefen jirgin. Ka sa ƙofa a gefen jirgin. Ka yi shi hawa uku, ka yi ƙofa a gefe.
166  GEN 7:6  Nuhu yana da shekaru 106 ne sa’ad da aka yi ambaliya ruwa a duniya.
197  GEN 8:13  A rana ta fari ga wata na fari wanda Nuhu ya cika shekaru 601, ruwa ya shanye a ƙasa. Sai Nuhu ya buɗe murfin jirgin, ya ga cewa doron ƙasa ya bushe.
277  GEN 11:10  Wannan shi ne labarin Shem. Shekara biyu bayan ambaliya, sa’ad da Shem ya yi shekara 100, sai ya haifi Arfakshad.
292  GEN 11:25  Bayan ya haifi Tera, Nahor ya yi shekara 119, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
351  GEN 14:14  Da Abram ya ji cewa an kama danginsa, sai ya tara horarrun mutane 318, da aka haifa a gidansa, ya bi sawun sarakunan da suka tafi da Lot, har Dan.
1672  EXO 6:16  Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Lawi maza bisa ga abin da aka rubuta, Gershon, Kohat da Merari. Lawi ya yi shekara 137.
1674  EXO 6:18  ’Ya’yan Kohat maza, su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel. Kohat ya yi shekara 133.
1676  EXO 6:20  Amram ya auri ’yar’uwar mahaifinsa Yokebed, wadda ta haifa masa Haruna da Musa. Amram ya yi shekara 137.
2659  EXO 38:25  Azurfar da aka samu daga ƙidayar taron jama’a, talenti 100 ne, da shekel 1,775, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri.
2661  EXO 38:27  An yi amfani da azurfa talenti 100 don yin rammuka na wuri mai tsarki, da kuma rammukan labule, rammuka 100 daga talenti 100, talenti ɗaya don rami ɗaya.
2662  EXO 38:28  Suka yi amfani da shekel 1,775 don yin ƙugiyoyi saboda sanduna, suka dalaye bisan sandunan da maɗauransu.
3646  NUM 1:41  Jimillar maza daga mutanen Asher 41,500 ne.
3668  NUM 2:9  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Yahuda bisa ga sashensu sun kai 186,400. Su ne za su ja gaba.
3675  NUM 2:16  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Ruben, bisa ga sashensu sun kai 151,450. Su ne za su zama na biyu in za a tashi.
3683  NUM 2:24  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 108,100 ne. Su ne za su zama na uku sa’ad da za a tashi.
3687  NUM 2:28  Yawan mutanen sashensa 41,500 ne.
3690  NUM 2:31  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 157,600. Su ne za su zama na ƙarshe, ƙarƙashin ƙa’idarsu.
3743  NUM 3:50  Daga ’ya’yan fari na Isra’ilawa, ya karɓi azurfa masu nauyin shekel 1,365, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri.
4244  NUM 17:14  Amma mutane 14,700 ne suka mutu a annobar, ban da waɗanda suka mutu a sanadin Kora.
4542  NUM 26:51  Dukan jimillar mazan Isra’ila ta kai 601,730.
4700  NUM 31:34  da jakuna 61,000.
4705  NUM 31:39  jakuna 30,500, jakunan da aka ware wa Ubangiji kuwa 61 ne;
4706  NUM 31:40  mutane 16,000, mutanen da aka ware wa Ubangiji kuwa 32 ne.
4712  NUM 31:46  da mutane 16,000.
4718  NUM 31:52  Dukan zinariya da shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, waɗanda Musa da Eleyazar suka karɓa, suka kuma miƙa hadaya ga Ubangiji, nauyinta ta kai shekel 16,750.
7091  JDG 20:35  Ubangiji kuwa ya fatattake mutanen Benyamin a gaban Isra’ila; a ranar kuwa Isra’ilawa sun kashe mutum 25,100 na mutanen Benyamin, dukansu ɗauke da takuba.
9068  1KI 9:14  Hiram kuwa ya aika wa sarki talenti 120 na zinariya.
9092  1KI 10:10  Ta kuma ba sarki talenti 120 na zinariya, da kayan yaji masu yawa, da kuma duwatsu masu daraja. Ba a taɓa kawo kayan yaji da yawa haka kamar yadda sarauniyar Sheba ta ba wa Sarki Solomon ba.
10550  1CH 7:11  Dukan waɗannan ’ya’yan Yediyayel maza kawunan iyalai ne. Akwai mazan da suka isa yaƙi waje 17,200.
10619  1CH 8:40  ’Ya’yan Ulam maza jarumawa ne sosai waɗanda suke iya riƙe baka. Suna da ’ya’ya maza masu yawa da jikoki, 150 gaba ɗaya. Dukan waɗannan zuriyar Benyamin ne.
10632  1CH 9:13  Firistocin da suke kawunan iyalai, sun kai 1,760. Dukansu ƙwararru ne, masu hakkin hidima a cikin gidan Allah.
10641  1CH 9:22  Duka-duka, waɗanda aka zaɓa don su zama matsaran madogaran ƙofa sun kai 212. Aka rubuta su zuriya-zuriya a ƙauyukansu. Dawuda da Sama’ila mai duba ne suka sa matsaran a wurarensu na aminci.
10750  1CH 12:26  mutanen Simeyon, jarumawa shiryayyu don yaƙi, su 7,100;
10756  1CH 12:32  mutanen rabin kabilar Manasse, sanannu da sunaye suka zo suka mai da Dawuda sarki, su 18,000;
10759  1CH 12:35  mutanen Naftali su 1,000 shugabanni, tare da mutane 37,000 masu riƙe garkuwa da masu;
10762  1CH 12:38  kuma daga gabashin Urdun, mutanen Ruben, Gad da kuma rabin kabilar Manasse, masu kayan yaƙi iri-iri, su 120,000.
10801  1CH 15:5  Daga zuriyar Kohat, Uriyel shugaba da dangi 120;
10803  1CH 15:7  daga zuriyar Gershom, Yowel shugaba da dangi 130;
10806  1CH 15:10  daga zuriyar Uzziyel, Amminadab shugaba da dangi 112.
11060  1CH 25:9  Ƙuri’a ta fari, wadda take don Asaf, ta fāɗo a kan Yusuf, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 ta biyu a kan Gedaliya, danginsa da ’ya’yansa maza, 12
11061  1CH 25:10  ta uku a kan Zakkur, ’ya’yansa da danginsa, 12
11062  1CH 25:11  ta huɗu a kan Izri, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11063  1CH 25:12  ta biyar a kan Netaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11064  1CH 25:13  ta shida a kan Bukkiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11065  1CH 25:14  ta bakwai a kan Yesarela, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11066  1CH 25:15  ta takwas a kan Yeshahiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11067  1CH 25:16  ta tara a kan Mattaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11068  1CH 25:17  ta goma a kan Shimeyi, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11069  1CH 25:18  ta goma sha ɗaya a kan Azarel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11070  1CH 25:19  ta goma sha biyu a kan Hashabiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11071  1CH 25:20  ta goma sha uku a kan Shubayel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11072  1CH 25:21  ta goma sha huɗu a kan Mattitiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11073  1CH 25:22  ta goma sha biya a kan Yeremot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11074  1CH 25:23  ta goma sha shida a kan Hananiya, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11075  1CH 25:24  ta goma sha bakwai a kan Yoshbekasha, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11076  1CH 25:25  ta goma sha takwas a kan Hanani, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12
11077  1CH 25:26  ta goma sha tara a kan Malloti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11078  1CH 25:27  ta ashirin a kan Eliyata, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11079  1CH 25:28  ta ashirin da ɗaya a kan Hotir, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11080  1CH 25:29  ta ashirin da biyu a kan Giddalti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11081  1CH 25:30  ta ashirin da uku a kan Mahaziyot, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11082  1CH 25:31  ta ashirin da huɗu a kan Romamti-Ezer, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12.
11091  1CH 26:9  Meshelemiya yana da ’ya’ya maza da kuma ’yan’uwa, waɗanda jarumawa ne, su 18 ne duka.
11093  1CH 26:11  Hilkiya ne na biyu, Tabaliya ne na uku sai kuma Zakariya na huɗu. ’Ya’ya da dangin Hosa su 13 ne duka.
11233  2CH 2:16  Solomon ya ƙidaya dukan baƙin da suke cikin Isra’ila, bayan ƙidayan da mahaifinsa Dawuda ya yi; aka kuma tarar sun kai 153,600.
11285  2CH 5:12  Dukan Lawiyawa waɗanda suke mawaƙa, Asaf, Heman, Yedutun da ’ya’yansu maza da dangoginsu, suka tsaya a gefen gabas na bagaden, saye da lilin mai kyau suna kuma kaɗa ganguna, garayu da molaye. Tare da su akwai firistoci 120 masu busan ƙahoni.
11378  2CH 9:9  Sa’an nan ta ba sarki talenti 120 na zinariya, kayan yaji masu yawa, da kuma duwatsu masu daraja. Ba a taɓa kasance da irin kayan yaji mai yawa kamar waɗanda sarauniyar Sheba ta ba wa sarki Solomon ba.
11542  2CH 17:14  Ɗaukar da aka yi musu bisa ga iyalai yana kamar haka. Daga Yahuda, shugaban ƙungiya 1,000. Adna ne shugaba, tare da jarumawa 300,000;
11546  2CH 17:18  biye da shi, Yehozabad, yana da sojoji 18,000 shiryayyu don yaƙi.
12030  EZR 1:9  Ga lissafin kayan. Manyan kwanonin zinariya guda 30 Manyan kwanonin azurfa guda 1,000 Wuƙaƙe guda 29
12031  EZR 1:10  Waɗansu kwanonin zinariya guda 30 Waɗansu kwanonin azurfa guda 410 da waɗansu kayayyaki guda 1,000
12035  EZR 2:3  Zuriyar Farosh mutum 2,172
12038  EZR 2:6  ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,812
12039  EZR 2:7  ta Elam 1,254
12044  EZR 2:12  ta Azgad 1,222
12050  EZR 2:18  ta Yora 112
12053  EZR 2:21  Mutanen Betlehem 123
12055  EZR 2:23  na Anatot 128
12058  EZR 2:26  na Rama da Geba 621
12059  EZR 2:27  na Mikmash 122
12062  EZR 2:30  na Magbish 156
12063  EZR 2:31  na ɗayan Elam ɗin 1,254
12069  EZR 2:37  ta Immer 1,052
12070  EZR 2:38  ta Fashhur 1,247
12071  EZR 2:39  ta Harim 1,017.
12073  EZR 2:41  Mawaƙa. Zuriyar Asaf mutum 128.
12074  EZR 2:42  Masu tsaron haikali. Zuriyar Shallum, Ater, Talmon, Akkub, Hatita, da Shobai mutum 139.