Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   2    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

114  GEN 5:8  Gaba ɗaya dai, Set ya yi shekaru 912, sa’an nan ya mutu.
124  GEN 5:18  Sa’ad da Yared ya yi shekara 162, sai ya haifi Enok.
126  GEN 5:20  Gaba ɗaya dai, Yared ya yi shekara 962, sa’an nan ya mutu.
132  GEN 5:26  Bayan ya haifi Lamek, Metusela ya yi shekaru 782, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
134  GEN 5:28  Sa’ad da Lamek ya yi shekara 182, sai ya haifi ɗa.
286  GEN 11:19  Bayan ya haifi Reyu, Feleg ya yi shekara 209, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
287  GEN 11:20  Sa’ad da Reyu ya yi shekaru 32, sai ya haifi Serug.
288  GEN 11:21  Bayan ya haifi Serug, Reyu ya yi shekara 207, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
290  GEN 11:23  Bayan ya haifi Nahor, Serug ya yi shekara 200, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
291  GEN 11:24  Sa’ad da Nahor ya yi shekaru 29, sai ya haifi Tera.
299  GEN 11:32  Tera yi shekaru 205, ya kuma mutu a Haran.
2406  EXO 30:23  “Ka ɗauki waɗannan kayan yaji masu kyau, shekel 500 na ruwan mur, rabin turaren sinnamon mai daɗin ƙanshi shekel 250, shekel 250 na turaren wuta mai ƙanshi,
2658  EXO 38:24  Jimillar zinariya daga hadaya ta kaɗawar da aka yi amfani da su domin aikin wuri mai tsarki ta kai talenti 29 da shekel 730, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri.
2663  EXO 38:29  Tagullar da aka bayar daga hadaya ta kaɗawa ya kai talenti 70 da shekel 2,400.
3640  NUM 1:35  Jimillar maza daga mutanen Manasse 32,200 ne.
3644  NUM 1:39  Jimillar maza daga mutanen Dan 62,700 ne.
3680  NUM 2:21  Yawan mutanen sashensa 32,200 ne.
3685  NUM 2:26  Yawan mutanen sashensa 62,700 ne.
3727  NUM 3:34  Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 6,200 ne.
3732  NUM 3:39  Jimillar Lawiyawan da Musa da Haruna suka ƙidaya bisa ga umarnin Ubangiji bisa ga danginsu, haɗe da kowane jariri daga wata ɗaya ko fiye, 22,000 ne.
3736  NUM 3:43  Jimillar ’ya’yan fari maza daga wata ɗaya da kuma fiye, da aka rubuta bisa ga sunayensu, 22,273 ne.
3739  NUM 3:46  Don a fanshi ’ya’yan fari 273 na Isra’ilawa da suka fi Lawiyawa yawa,
3780  NUM 4:36  da aka ƙidaya, kabila-kabila, su 2,750 ne.
3784  NUM 4:40  da aka ƙidaya kabila-kabila da kuma iyali-iyali, su 2,630 ne.
3788  NUM 4:44  da aka ƙidaya kabila-kabila, su 3,200 ne.
4197  NUM 16:2  suka tayar wa Musa. Sai suka nemi goyon bayan sanannun shugabannin Isra’ilawa da aka naɗa a majalisa su guda 250,
4212  NUM 16:17  Kowannenku zai ɗauki faranti yă zuba turare a ciki. Wato, farantai 250 ke nan, a kuma miƙa su a gaban Ubangiji. Kai da Haruna za ku miƙa farantanku, ku ma.”
4230  NUM 16:35  Sai wuta ta fito daga wurin Ubangiji ta cinye mutane 250 da suke miƙa hadaya da turare.
4481  NUM 25:9  Waɗanda suka mutu a wannan annoba, sun kai mutum 24,000.
4501  NUM 26:10  Ƙasa kuwa ta buɗe ta haɗiye su tare da Kora, wanda ƙungiyarsa ta mutu sa’ad da wuta ta cinye mutum 250. Wannan kuwa ya zama alamar faɗakarwa.
4505  NUM 26:14  Waɗannan su ne kabilan Simeyon; jimillarsu ta kai 22,200.
4525  NUM 26:34  Waɗannan su ne kabilan Manasse, jimillarsu ta kai 52,700.
4528  NUM 26:37  Waɗannan su ne kabilan Efraim; jimillarsu ta kai 32,500. Waɗannan su ne kabilan Yusuf ta wurin kabilansu.
4553  NUM 26:62  Dukan ’ya’yan Lawiyawa maza daga wata ɗaya zuwa gaba, jimillarsu ta kai 23,000. Ba a ƙidaya su tare da sauran Isra’ilawa ba, domin ba a ba su gādo tare da su ba.
4699  NUM 31:33  shanu 72,000
4701  NUM 31:35  Akwai kuma mata 32,000 da ba su yi lalata ba da namiji ba.
4704  NUM 31:38  shanu 36,000, shanun da aka ware wa Ubangiji kuwa 72 ne;
4706  NUM 31:40  mutane 16,000, mutanen da aka ware wa Ubangiji kuwa 32 ne.
7091  JDG 20:35  Ubangiji kuwa ya fatattake mutanen Benyamin a gaban Isra’ila; a ranar kuwa Isra’ilawa sun kashe mutum 25,100 na mutanen Benyamin, dukansu ɗauke da takuba.
9068  1KI 9:14  Hiram kuwa ya aika wa sarki talenti 120 na zinariya.
9082  1KI 9:28  Suka tafi Ofir suka kuma dawo da talenti 420 na zinariya, wanda suka ba wa Sarki Solomon.
9092  1KI 10:10  Ta kuma ba sarki talenti 120 na zinariya, da kayan yaji masu yawa, da kuma duwatsu masu daraja. Ba a taɓa kawo kayan yaji da yawa haka kamar yadda sarauniyar Sheba ta ba wa Sarki Solomon ba.
9426  1KI 20:15  Saboda haka Ahab ya kira sojoji matasa na shugabannin yankuna, mutum 232. Sa’an nan ya tattara sauran Isra’ilawa su 7,000 gaba ɗaya.
9427  1KI 20:16  Suka fita da tsakar rana yayinda Ben-Hadad tare da sarakuna 32 masu goyon bayansa suke cikin tentunansu suna sha, suna buguwa.
10541  1CH 7:2  ’Ya’yan Tola maza su ne, Uzzi, Refahiya, Yeriyel, Ibsam da Sama’ila, su ne kuma kawunan iyalansu. A zamanin mulkin Dawuda, an rubuta zuriyar Tola a matsayin mayaƙa a cikin tarihinsu, sun kai 22,600.
10546  1CH 7:7  ’Ya’yan Bela maza su ne, Ezbon, Uzzi, Uzziyel, Yerimot da Iri, su ne kawunan iyalai, kuma su biyar ne duka. Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna mazan da sun isa yaƙi 22,034.
10548  1CH 7:9  Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna da kawunan iyalai da mazan da suka isa yaƙi 20,200.
10550  1CH 7:11  Dukan waɗannan ’ya’yan Yediyayel maza kawunan iyalai ne. Akwai mazan da suka isa yaƙi waje 17,200.
10579  1CH 7:40  Dukan waɗannan zuriyar Asher ne, kawunan iyalai, zaɓaɓɓun mutane, jarumawa sosai da kuma fitattun shugabanni. Yawan mutanen da suke a shirye don yaƙi, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, 26,000 ne.
10641  1CH 9:22  Duka-duka, waɗanda aka zaɓa don su zama matsaran madogaran ƙofa sun kai 212. Aka rubuta su zuriya-zuriya a ƙauyukansu. Dawuda da Sama’ila mai duba ne suka sa matsaran a wurarensu na aminci.
10753  1CH 12:29  da Zadok, matashi jarumi sosai, tare da shugabanni su 22 daga iyalinsa;
10755  1CH 12:31  mutanen Efraim, jarumawa, sanannu cikin gidajensu, su 20 800;
10757  1CH 12:33  mutanen Issakar, masu fahimtar lokuta suka kuma san abin da ya kamata Isra’ila ya yi, manya 200, tare da danginsu a ƙarƙashin shugabancinsu;
10760  1CH 12:36  mutanen Dan, shiryayyu don yaƙi, su 28,600;
10762  1CH 12:38  kuma daga gabashin Urdun, mutanen Ruben, Gad da kuma rabin kabilar Manasse, masu kayan yaƙi iri-iri, su 120,000.
10801  1CH 15:5  Daga zuriyar Kohat, Uriyel shugaba da dangi 120;
10802  1CH 15:6  daga zuriyar Merari Asahiya shugaba da dangi 220;
10804  1CH 15:8  daga zuriyar Elizafan, Shemahiya shugaba da dangi 200;
10806  1CH 15:10  daga zuriyar Uzziyel, Amminadab shugaba da dangi 112.
11058  1CH 25:7  Da su da danginsu, dukansu su 288 ne kuma horarru da ƙwararru ne a kaɗe-kaɗe da bushe-bushe domin Ubangiji.
11060  1CH 25:9  Ƙuri’a ta fari, wadda take don Asaf, ta fāɗo a kan Yusuf, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 ta biyu a kan Gedaliya, danginsa da ’ya’yansa maza, 12
11061  1CH 25:10  ta uku a kan Zakkur, ’ya’yansa da danginsa, 12
11062  1CH 25:11  ta huɗu a kan Izri, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11063  1CH 25:12  ta biyar a kan Netaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11064  1CH 25:13  ta shida a kan Bukkiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11065  1CH 25:14  ta bakwai a kan Yesarela, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11066  1CH 25:15  ta takwas a kan Yeshahiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11067  1CH 25:16  ta tara a kan Mattaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11068  1CH 25:17  ta goma a kan Shimeyi, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11069  1CH 25:18  ta goma sha ɗaya a kan Azarel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11070  1CH 25:19  ta goma sha biyu a kan Hashabiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11071  1CH 25:20  ta goma sha uku a kan Shubayel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11072  1CH 25:21  ta goma sha huɗu a kan Mattitiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11073  1CH 25:22  ta goma sha biya a kan Yeremot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11074  1CH 25:23  ta goma sha shida a kan Hananiya, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11075  1CH 25:24  ta goma sha bakwai a kan Yoshbekasha, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11076  1CH 25:25  ta goma sha takwas a kan Hanani, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12
11077  1CH 25:26  ta goma sha tara a kan Malloti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11078  1CH 25:27  ta ashirin a kan Eliyata, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11079  1CH 25:28  ta ashirin da ɗaya a kan Hotir, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11080  1CH 25:29  ta ashirin da biyu a kan Giddalti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11081  1CH 25:30  ta ashirin da uku a kan Mahaziyot, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12
11082  1CH 25:31  ta ashirin da huɗu a kan Romamti-Ezer, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12.
11090  1CH 26:8  Ɗaukan waɗannan zuriyar Obed-Edom ne; su da ’ya’yansu maza da danginsu, jarumawa ne masu ƙarfin yin aiki. Zuriyar Obed-Edom, mutum 62 ne duka.
11115  1CH 27:1  Wannan shi ne jerin Isra’ilawa, kawunan iyalai, shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, da manyan ma’aikatansu, waɗanda suka yi wa sarki hidima a dukan abin da ya shafi ɓangarorin mayaƙan da suke aiki wata-wata a dukan shekara. Kowane sashe yana da mutane 24,000.
11116  1CH 27:2  Wanda yake lura da sashe na fari, na wata na farko, shi ne Yashobeyam ɗan Zabdiyel. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11118  1CH 27:4  Wanda yake lura da sashen don wata na biyu shi ne Dodai mutumin Ahowa; Miklot ne shugaban sashensa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11119  1CH 27:5  Shugaban mayaƙa na uku, don wata na uku, shi ne Benahiya ɗan Yehohiyada firist. Shi ne babba kuma akwai mutane 24,000 a sashensa.
11121  1CH 27:7  Na huɗu, don wata na huɗu, shi ne Asahel ɗan’uwan Yowab; ɗansa Zebadiya shi ne magājinsa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11122  1CH 27:8  Na biyar don wata na biyar, shi ne Shamhut mutumin Izhar shugaban mayaƙa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11123  1CH 27:9  Na shida, don wata na shida, shi ne Ira ɗan Ikkesh mutumin Tekowa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11124  1CH 27:10  Na Bakwai, don wata na bakwai, shi ne Helez mutumin Felon, mutumin Efraim. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11125  1CH 27:11  Na takwas, don wata na takwas, shi ne Sibbekai mutumin Husha, mutumin Zera. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11126  1CH 27:12  Na tara, don wata na tara, shi ne Abiyezer mutumin Anatot, mutumin Benyamin. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11127  1CH 27:13  Na goma, don wata na goma, shi ne Maharai mutumin Netofa, mutumin Zera. Akwai mutane 24,000 a sashensa.