109 | GEN 5:3 | Sa’ad da Adamu ya yi shekaru 130, sai ya haifi ɗa wanda ya yi kama da shi, ya kuma kira shi Set. |
111 | GEN 5:5 | Gaba ɗaya dai, Adamu ya yi shekaru 930, sa’an nan ya mutu. |
122 | GEN 5:16 | Bayan ya haifi Yared, Mahalalel ya yi shekara 830, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata |
128 | GEN 5:22 | Bayan ya haifi Metusela, Enok ya kasance cikin zumunci da Allah shekaru 300, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
129 | GEN 5:23 | Gaba ɗaya dai, Enok ya yi shekaru 365. |
234 | GEN 9:28 | Bayan ambaliyar, Nuhu ya yi shekaru 350. |
279 | GEN 11:12 | Sa’ad da Arfakshad ya yi shekara 35, sai ya haifi Shela. |
280 | GEN 11:13 | Bayan ya haifi Shela kuwa, Arfakshad ya yi shekara 403, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
281 | GEN 11:14 | Sa’ad da Shela ya yi shekaru 30, sai ya haifi Eber. |
282 | GEN 11:15 | Bayan ya haifi Eber, Shela ya yi shekara 403, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
283 | GEN 11:16 | Sa’ad da Eber ya yi shekaru 34, sai ya haifi Feleg. |
284 | GEN 11:17 | Bayan ya haifi Feleg, Eber ya yi shekara 430, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
285 | GEN 11:18 | Sa’ad da Feleg ya yi shekaru 30, sai ya haifi Reyu. |
287 | GEN 11:20 | Sa’ad da Reyu ya yi shekaru 32, sai ya haifi Serug. |
289 | GEN 11:22 | Sa’ad da Serug ya yi shekaru 30, sai ya haifi Nahor. |
351 | GEN 14:14 | Da Abram ya ji cewa an kama danginsa, sai ya tara horarrun mutane 318, da aka haifa a gidansa, ya bi sawun sarakunan da suka tafi da Lot, har Dan. |
1672 | EXO 6:16 | Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Lawi maza bisa ga abin da aka rubuta, Gershon, Kohat da Merari. Lawi ya yi shekara 137. |
1674 | EXO 6:18 | ’Ya’yan Kohat maza, su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel. Kohat ya yi shekara 133. |
1676 | EXO 6:20 | Amram ya auri ’yar’uwar mahaifinsa Yokebed, wadda ta haifa masa Haruna da Musa. Amram ya yi shekara 137. |
1857 | EXO 12:40 | Zaman da Isra’ilawa suka yi a Masar, ya kai shekara 430. |
1858 | EXO 12:41 | A ranar da shekara 430 ɗin nan suka cika, a ran nan ne dukan ɓangare-ɓangare na mutanen Ubangiji suka bar Masar. |
2658 | EXO 38:24 | Jimillar zinariya daga hadaya ta kaɗawar da aka yi amfani da su domin aikin wuri mai tsarki ta kai talenti 29 da shekel 730, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri. |
2660 | EXO 38:26 | Duk mutumin da ya shiga ƙirge daga mai shekaru ashirin zuwa gaba, ya ba da rabin shekel. Mazan da suka shiga ƙirge sun kai mutum 603,550. |
3628 | NUM 1:23 | Jimillar maza daga mutanen Simeyon 59,300 ne. |
3640 | NUM 1:35 | Jimillar maza daga mutanen Manasse 32,200 ne. |
3642 | NUM 1:37 | Jimillar maza daga mutanen Benyamin 35,400 ne. |
3648 | NUM 1:43 | Jimillar maza daga mutanen Naftali kuwa 53,400 ne. |
3651 | NUM 1:46 | Jimillar kuwa ita ce mutum 603,550. |
3672 | NUM 2:13 | Yawan mutanen sashensa 59,300 ne. |
3680 | NUM 2:21 | Yawan mutanen sashensa 32,200 ne. |
3682 | NUM 2:23 | Yawan mutanen sashensa 35,400 ne. |
3689 | NUM 2:30 | Yawan mutanen sashensa 53,400 ne |
3691 | NUM 2:32 | Waɗannan su ne Isra’ilawan da aka a ƙidaya bisa ga iyalansu. Dukansu da suke a sansani, mutane 603,550 ne. |
3736 | NUM 3:43 | Jimillar ’ya’yan fari maza daga wata ɗaya da kuma fiye, da aka rubuta bisa ga sunayensu, 22,273 ne. |
3739 | NUM 3:46 | Don a fanshi ’ya’yan fari 273 na Isra’ilawa da suka fi Lawiyawa yawa, |
3743 | NUM 3:50 | Daga ’ya’yan fari na Isra’ilawa, ya karɓi azurfa masu nauyin shekel 1,365, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri. |
3784 | NUM 4:40 | da aka ƙidaya kabila-kabila da kuma iyali-iyali, su 2,630 ne. |
3788 | NUM 4:44 | da aka ƙidaya kabila-kabila, su 3,200 ne. |
4498 | NUM 26:7 | Waɗannan su ne kabilan Ruben; jimillarsu ta kai 43,730. |
4516 | NUM 26:25 | Waɗannan su ne kabilan Issakar; jimillarsu ta kai 64,300. |
4528 | NUM 26:37 | Waɗannan su ne kabilan Efraim; jimillarsu ta kai 32,500. Waɗannan su ne kabilan Yusuf ta wurin kabilansu. |
4538 | NUM 26:47 | Waɗannan su ne kabilan Asher; jimillarsu ta kai 53,400. |
4542 | NUM 26:51 | Dukan jimillar mazan Isra’ila ta kai 601,730. |
4553 | NUM 26:62 | Dukan ’ya’yan Lawiyawa maza daga wata ɗaya zuwa gaba, jimillarsu ta kai 23,000. Ba a ƙidaya su tare da sauran Isra’ilawa ba, domin ba a ba su gādo tare da su ba. |
4701 | NUM 31:35 | Akwai kuma mata 32,000 da ba su yi lalata ba da namiji ba. |
4702 | NUM 31:36 | Kashin da aka ba sojoji waɗanda suka tafi yaƙi shi ne, tumaki 337,500, |
4704 | NUM 31:38 | shanu 36,000, shanun da aka ware wa Ubangiji kuwa 72 ne; |
4705 | NUM 31:39 | jakuna 30,500, jakunan da aka ware wa Ubangiji kuwa 61 ne; |
4706 | NUM 31:40 | mutane 16,000, mutanen da aka ware wa Ubangiji kuwa 32 ne. |
4709 | NUM 31:43 | kashin da aka ba wa jama’a kuwa tumaki 337,500 ne, |
4710 | NUM 31:44 | shanu 36,000, |
4711 | NUM 31:45 | jakuna 30,500 |
9426 | 1KI 20:15 | Saboda haka Ahab ya kira sojoji matasa na shugabannin yankuna, mutum 232. Sa’an nan ya tattara sauran Isra’ilawa su 7,000 gaba ɗaya. |
9427 | 1KI 20:16 | Suka fita da tsakar rana yayinda Ben-Hadad tare da sarakuna 32 masu goyon bayansa suke cikin tentunansu suna sha, suna buguwa. |
10543 | 1CH 7:4 | Bisa ga tarihin iyalinsu, sun kai mutane 36,000 shiryayyu don yaƙi, gama suna da mata da ’ya’ya da yawa. |
10546 | 1CH 7:7 | ’Ya’yan Bela maza su ne, Ezbon, Uzzi, Uzziyel, Yerimot da Iri, su ne kawunan iyalai, kuma su biyar ne duka. Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna mazan da sun isa yaƙi 22,034. |
10752 | 1CH 12:28 | haɗe da Yehohiyada, shugaban iyalin Haruna tare da mutane 3,700, |
10754 | 1CH 12:30 | mutanen Benyamin, ’yan’uwan Shawulu, su 3,000, yawanci waɗanda suke biyayya ga gidan Shawulu sai lokacin; |
10759 | 1CH 12:35 | mutanen Naftali su 1,000 shugabanni, tare da mutane 37,000 masu riƙe garkuwa da masu; |
10803 | 1CH 15:7 | daga zuriyar Gershom, Yowel shugaba da dangi 130; |
11093 | 1CH 26:11 | Hilkiya ne na biyu, Tabaliya ne na uku sai kuma Zakariya na huɗu. ’Ya’ya da dangin Hosa su 13 ne duka. |
11233 | 2CH 2:16 | Solomon ya ƙidaya dukan baƙin da suke cikin Isra’ila, bayan ƙidayan da mahaifinsa Dawuda ya yi; aka kuma tarar sun kai 153,600. |
11234 | 2CH 2:17 | Ya sa 70,000 a cikinsu su zama ’yan ɗauko, 80,000 kuma su zama masu fasan dutse a tuddai, sa’an nan 3,600 su zama shugabanni masu lura da aiki. |
11542 | 2CH 17:14 | Ɗaukar da aka yi musu bisa ga iyalai yana kamar haka. Daga Yahuda, shugaban ƙungiya 1,000. Adna ne shugaba, tare da jarumawa 300,000; |
11750 | 2CH 26:13 | A ƙarƙashin shugabancinsu akwai mayaƙa 307,500 horarru don yaƙi, mayaƙa masu ƙarfi don su taimaki sarki a kan abokan gābansa. |
12030 | EZR 1:9 | Ga lissafin kayan. Manyan kwanonin zinariya guda 30 Manyan kwanonin azurfa guda 1,000 Wuƙaƙe guda 29 |
12031 | EZR 1:10 | Waɗansu kwanonin zinariya guda 30 Waɗansu kwanonin azurfa guda 410 da waɗansu kayayyaki guda 1,000 |
12036 | EZR 2:4 | ta Shefatiya 372 |
12043 | EZR 2:11 | ta Bebai 623 |
12049 | EZR 2:17 | ta Bezai 323 |
12051 | EZR 2:19 | ta Hashum 223 |
12053 | EZR 2:21 | Mutanen Betlehem 123 |
12057 | EZR 2:25 | na Kiriyat Yeyarim, da Kefira Beyerot 743 |
12060 | EZR 2:28 | na Betel da Ai 223 |
12064 | EZR 2:32 | na Harim 320 |
12066 | EZR 2:34 | na Yeriko 345 |
12067 | EZR 2:35 | na Sena’a 3,630. |
12068 | EZR 2:36 | Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973 |
12074 | EZR 2:42 | Masu tsaron haikali. Zuriyar Shallum, Ater, Talmon, Akkub, Hatita, da Shobai mutum 139. |
12090 | EZR 2:58 | Dukan zuriyar ma’aikatan haikali, da kuma bayin Solomon 392. |
12096 | EZR 2:64 | Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360, |
12097 | EZR 2:65 | ban da bayinsu maza da mata 7,337; suna kuma da mawaƙa maza da mata 200. |
12098 | EZR 2:66 | Suna da dawakai guda 736, alfadarai 245, |
12099 | EZR 2:67 | raƙuma 435, da jakuna 6,720. |
12211 | EZR 8:5 | daga zuriyar Zattu, Shekaniya ɗan Yahaziyel ne shugaba, tare da shi akwai mutum 300; |
12434 | NEH 7:9 | ta Shefatiya 372 |
12442 | NEH 7:17 | ta Azgad 2,322 |
12447 | NEH 7:22 | ta Hashum 328 |
12448 | NEH 7:23 | ta Bezai 324 |
12454 | NEH 7:29 | na Kiriyat Yeyarim, Kefira da na Beyerot 743 |
12457 | NEH 7:32 | na Betel da na Ai 123 |
12460 | NEH 7:35 | na Harim 2 320 |
12461 | NEH 7:36 | na Yeriko 345 |
12463 | NEH 7:38 | na Sena’a 3,930. |
12464 | NEH 7:39 | Ga zuriyar Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973 |
12470 | NEH 7:45 | Ga zuriyar Matsaran Ƙofofi. Zuriyar Shallum, Ater, Talmon, Akkub, Hatita da Shobai 138. |
12485 | NEH 7:60 | Zuriyar ma’aikatan haikali da ta bayin Solomon su 392. |