119 | GEN 5:13 | Bayan ya haifi Mahalalel, Kenan ya yi shekara 840, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata |
153 | GEN 6:15 | Ga yadda za ka gina shi; jirgin zai kasance mai tsawon ƙafa 45, fāɗinsa ƙafa 75, tsayinsa kuma ƙafa 45. |
280 | GEN 11:13 | Bayan ya haifi Shela kuwa, Arfakshad ya yi shekara 403, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
282 | GEN 11:15 | Bayan ya haifi Eber, Shela ya yi shekara 403, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
283 | GEN 11:16 | Sa’ad da Eber ya yi shekaru 34, sai ya haifi Feleg. |
284 | GEN 11:17 | Bayan ya haifi Feleg, Eber ya yi shekara 430, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
1857 | EXO 12:40 | Zaman da Isra’ilawa suka yi a Masar, ya kai shekara 430. |
1858 | EXO 12:41 | A ranar da shekara 430 ɗin nan suka cika, a ran nan ne dukan ɓangare-ɓangare na mutanen Ubangiji suka bar Masar. |
2663 | EXO 38:29 | Tagullar da aka bayar daga hadaya ta kaɗawa ya kai talenti 70 da shekel 2,400. |
3626 | NUM 1:21 | Jimillar maza daga mutanen Ruben 46,500 ne. |
3630 | NUM 1:25 | Jimillar maza daga mutanen Gad 45,650 ne. |
3632 | NUM 1:27 | Jimillar maza daga mutanen Yahuda 74,600 ne. |
3634 | NUM 1:29 | Jimillar maza daga mutanen Issakar 54,400 ne. |
3636 | NUM 1:31 | Jimillar maza daga mutanen Zebulun 57,400 ne. |
3638 | NUM 1:33 | Jimillar maza daga mutanen Efraim 40,500 ne. |
3642 | NUM 1:37 | Jimillar maza daga mutanen Benyamin 35,400 ne. |
3646 | NUM 1:41 | Jimillar maza daga mutanen Asher 41,500 ne. |
3648 | NUM 1:43 | Jimillar maza daga mutanen Naftali kuwa 53,400 ne. |
3663 | NUM 2:4 | Yawan mutanen sashensa 74,600 ne. |
3665 | NUM 2:6 | Yawan mutanen sashensa 54,400 ne. |
3667 | NUM 2:8 | Yawan mutanen sashensa 57,400 ne. |
3668 | NUM 2:9 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Yahuda bisa ga sashensu sun kai 186,400. Su ne za su ja gaba. |
3670 | NUM 2:11 | Yawan mutanen sashensa 46,500 ne. |
3674 | NUM 2:15 | Yawan mutanen sashensa 45,650 ne. |
3675 | NUM 2:16 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Ruben, bisa ga sashensu sun kai 151,450. Su ne za su zama na biyu in za a tashi. |
3678 | NUM 2:19 | Yawan mutanen sashensa 40,500 ne. |
3682 | NUM 2:23 | Yawan mutanen sashensa 35,400 ne. |
3687 | NUM 2:28 | Yawan mutanen sashensa 41,500 ne. |
3689 | NUM 2:30 | Yawan mutanen sashensa 53,400 ne |
4244 | NUM 17:14 | Amma mutane 14,700 ne suka mutu a annobar, ban da waɗanda suka mutu a sanadin Kora. |
4481 | NUM 25:9 | Waɗanda suka mutu a wannan annoba, sun kai mutum 24,000. |
4498 | NUM 26:7 | Waɗannan su ne kabilan Ruben; jimillarsu ta kai 43,730. |
4509 | NUM 26:18 | Waɗannan su ne kabilan Gad, jimillarsu ta kai 40,500. |
4516 | NUM 26:25 | Waɗannan su ne kabilan Issakar; jimillarsu ta kai 64,300. |
4532 | NUM 26:41 | Waɗannan su ne kabilan Benyamin, jimillarsu ta kai 45,600. |
4534 | NUM 26:43 | Dukansu kabilan Shuhamawa ne, jimillarsu ta kai 64,400. |
4538 | NUM 26:47 | Waɗannan su ne kabilan Asher; jimillarsu ta kai 53,400. |
4541 | NUM 26:50 | Waɗannan su ne kabilan Naftali, jimillarsu ta kai 45,400. |
9082 | 1KI 9:28 | Suka tafi Ofir suka kuma dawo da talenti 420 na zinariya, wanda suka ba wa Sarki Solomon. |
10450 | 1CH 5:18 | Mutanen Ruben, mutanen Gad da rabin kabilar Manasse sun kasance da mutane 44,760 shiryayyu don aikin soja, jarumawan da za su iya riƙe garkuwa da takobi, waɗanda suke iya yin amfani da baka, waɗanda kuma aka horar don yaƙi. |
10546 | 1CH 7:7 | ’Ya’yan Bela maza su ne, Ezbon, Uzzi, Uzziyel, Yerimot da Iri, su ne kawunan iyalai, kuma su biyar ne duka. Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna mazan da sun isa yaƙi 22,034. |
10751 | 1CH 12:27 | mutanen Lawi, su 4,600, |
10761 | 1CH 12:37 | mutanen Asher, ƙwararrun sojoji shiryayyu don yaƙi, su 40,000; |
11115 | 1CH 27:1 | Wannan shi ne jerin Isra’ilawa, kawunan iyalai, shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, da manyan ma’aikatansu, waɗanda suka yi wa sarki hidima a dukan abin da ya shafi ɓangarorin mayaƙan da suke aiki wata-wata a dukan shekara. Kowane sashe yana da mutane 24,000. |
11116 | 1CH 27:2 | Wanda yake lura da sashe na fari, na wata na farko, shi ne Yashobeyam ɗan Zabdiyel. Akwai mutane 24,000 a sashensa. |
11118 | 1CH 27:4 | Wanda yake lura da sashen don wata na biyu shi ne Dodai mutumin Ahowa; Miklot ne shugaban sashensa. Akwai mutane 24,000 a sashensa. |
11119 | 1CH 27:5 | Shugaban mayaƙa na uku, don wata na uku, shi ne Benahiya ɗan Yehohiyada firist. Shi ne babba kuma akwai mutane 24,000 a sashensa. |
11121 | 1CH 27:7 | Na huɗu, don wata na huɗu, shi ne Asahel ɗan’uwan Yowab; ɗansa Zebadiya shi ne magājinsa. Akwai mutane 24,000 a sashensa. |
11122 | 1CH 27:8 | Na biyar don wata na biyar, shi ne Shamhut mutumin Izhar shugaban mayaƙa. Akwai mutane 24,000 a sashensa. |
11123 | 1CH 27:9 | Na shida, don wata na shida, shi ne Ira ɗan Ikkesh mutumin Tekowa. Akwai mutane 24,000 a sashensa. |
11124 | 1CH 27:10 | Na Bakwai, don wata na bakwai, shi ne Helez mutumin Felon, mutumin Efraim. Akwai mutane 24,000 a sashensa. |
11125 | 1CH 27:11 | Na takwas, don wata na takwas, shi ne Sibbekai mutumin Husha, mutumin Zera. Akwai mutane 24,000 a sashensa. |
11126 | 1CH 27:12 | Na tara, don wata na tara, shi ne Abiyezer mutumin Anatot, mutumin Benyamin. Akwai mutane 24,000 a sashensa. |
11127 | 1CH 27:13 | Na goma, don wata na goma, shi ne Maharai mutumin Netofa, mutumin Zera. Akwai mutane 24,000 a sashensa. |
11128 | 1CH 27:14 | Na goma sha ɗaya, don wata goma sha ɗaya, shi ne Benahiya mutumin Firaton, mutumin Efraim. Akwai mutane 24,000 a sashensa. |
11129 | 1CH 27:15 | Na goma sha biyu don wata goma sha biyu, shi ne Heldai mutumin Netofa, daga iyalin Otniyel. Akwai mutane 24,000 a sashensa. |
12031 | EZR 1:10 | Waɗansu kwanonin zinariya guda 30 Waɗansu kwanonin azurfa guda 410 da waɗansu kayayyaki guda 1,000 |
12032 | EZR 1:11 | Dukan kayayyakin zinariya da na azurfa sun kai 5,400. Sheshbazzar ya kawo kayayyakin nan duka tare da shi lokacin da kamammun suka hauro daga Babilon zuwa Urushalima. |
12039 | EZR 2:7 | ta Elam 1,254 |
12040 | EZR 2:8 | ta Zattu 945 |
12042 | EZR 2:10 | ta Bani 642 |
12047 | EZR 2:15 | ta Adin 454 |
12056 | EZR 2:24 | na Azmawet 42 |
12057 | EZR 2:25 | na Kiriyat Yeyarim, da Kefira Beyerot 743 |
12063 | EZR 2:31 | na ɗayan Elam ɗin 1,254 |
12066 | EZR 2:34 | na Yeriko 345 |
12070 | EZR 2:38 | ta Fashhur 1,247 |
12072 | EZR 2:40 | Lawiyawa. Lawiyawa na zuriyar Yeshuwa da Kadmiyel (ta wurin Hodawiya) mutum 74. |
12096 | EZR 2:64 | Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360, |
12098 | EZR 2:66 | Suna da dawakai guda 736, alfadarai 245, |
12099 | EZR 2:67 | raƙuma 435, da jakuna 6,720. |
12437 | NEH 7:12 | ta Elam 1,254 |
12438 | NEH 7:13 | ta Zattu 845 |
12440 | NEH 7:15 | ta Binnuyi 648 |
12448 | NEH 7:23 | ta Bezai 324 |
12453 | NEH 7:28 | na Bet-Azmawet 42 |
12454 | NEH 7:29 | na Kiriyat Yeyarim, Kefira da na Beyerot 743 |
12459 | NEH 7:34 | na ɗayan Elam 1,254 |
12461 | NEH 7:36 | na Yeriko 345 |
12466 | NEH 7:41 | ta Fashhur 1,247 |
12468 | NEH 7:43 | Ga zuriyar Lawiyawa. Zuriyar Yeshuwa da Kadmiyel (ta wurin Hodeba) 74. |
12469 | NEH 7:44 | Mawaƙa. Zuriyar Asaf mutum 148. |
12487 | NEH 7:62 | zuriyar Delahiya, Tobiya, da Nekoda 642. |
12491 | NEH 7:66 | Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360, |
12492 | NEH 7:67 | ban da bayinsu maza da mata 7,337. Suna kuma da mawaƙa maza da mata 245. |
12493 | NEH 7:68 | Akwai dawakai 736, alfadarai 245 raƙuma 435, da kuma jakuna 6,720. |
12605 | NEH 11:13 | da ’yan’uwansa waɗanda suke shugabannin iyalai, su 242. Sai kuma Amashsai ɗan Azarel, ɗan Ahzai, ɗan Meshillemot, ɗan Immer, |
12610 | NEH 11:18 | Lawiyawan da suke cikin birni mai tsarki sun kai 284. |
20375 | JER 52:30 | a shekara ta ashirin da uku ta sarautarsa, Nebuzaradan shugaban matsara ya tafi da Yahudawa 745. Jimillarsu duka 4,600 ne. |
20604 | EZK 4:6 | “Bayan ka gama haka, ka sāke kwantawa, a wannan lokaci a gefen damarka, ka kuma ɗauki zunubin gidan Yahuda. Na ɗora maka kwanaki 40, kwana guda a madadin shekara guda. |
21787 | EZK 48:16 | zai kuwa kasance da wannan awon, a wajen arewa kamu 45,000, wajen kudu kamu 45,000, wajen gabas kamu 45,000, wajen kudu kuma kamu 45,000. |
21801 | EZK 48:30 | “Waɗannan za su zama ƙofofin birnin. “Farawa da gefen arewa, wanda yake da tsawon kamu 4,500 |
21803 | EZK 48:32 | A gefen gabas, wanda yake da tsawon kamu 4,500 zai kasance da ƙofofi uku, ƙofar Yusuf, ƙofar Benyamin da ƙofar Dan. |
21804 | EZK 48:33 | A gefen kudu, wanda yake da tsawon kamu 4,500, zai kasance da ƙofofi uku, ƙofar Simeyon, ƙofar Issakar da ƙofar Zebulun. |