112 | GEN 5:6 | Sa’ad da Set ya yi shekara 105, sai ya haifi Enosh. |
116 | GEN 5:10 | Bayan ya haifi Kenan, Enosh ya yi shekara 815, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
117 | GEN 5:11 | Gaba ɗaya dai, Enosh ya yi shekaru 905, sa’an nan ya mutu. |
121 | GEN 5:15 | Sa’ad da Mahalalel ya yi shekara 65, sai ya haifi Yared. |
123 | GEN 5:17 | Gaba ɗaya dai, Mahalalel ya yi shekara 895, sa’an nan ya mutu. |
127 | GEN 5:21 | Sa’ad da Enok ya yi shekara 65, sai ya haifi Metusela. |
129 | GEN 5:23 | Gaba ɗaya dai, Enok ya yi shekaru 365. |
136 | GEN 5:30 | Bayan an haifi Nuhu, Lamek ya yi shekara 595, yana kuma da ’ya’ya maza da mata. |
138 | GEN 5:32 | Bayan Nuhu ya yi shekara 500, sai ya haifi Shem, Ham da Yafet. |
153 | GEN 6:15 | Ga yadda za ka gina shi; jirgin zai kasance mai tsawon ƙafa 45, fāɗinsa ƙafa 75, tsayinsa kuma ƙafa 45. |
234 | GEN 9:28 | Bayan ambaliyar, Nuhu ya yi shekaru 350. |
235 | GEN 9:29 | Gaba ɗaya dai, Nuhu ya yi shekara 950, sa’an nan ya mutu. |
278 | GEN 11:11 | Bayan ya haifi Arfakshad, Shem ya yi shekara 500, ya haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
279 | GEN 11:12 | Sa’ad da Arfakshad ya yi shekara 35, sai ya haifi Shela. |
299 | GEN 11:32 | Tera yi shekaru 205, ya kuma mutu a Haran. |
303 | GEN 12:4 | Saboda haka Abram ya tashi yadda Ubangiji ya faɗa masa; Lot ma ya tafi tare da shi. Abram yana da shekaru 75, sa’ad da ya tashi daga Haran. |
2406 | EXO 30:23 | “Ka ɗauki waɗannan kayan yaji masu kyau, shekel 500 na ruwan mur, rabin turaren sinnamon mai daɗin ƙanshi shekel 250, shekel 250 na turaren wuta mai ƙanshi, |
2407 | EXO 30:24 | shekel 500 na kashiya, duk bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri, da moɗa na man zaitun. |
2659 | EXO 38:25 | Azurfar da aka samu daga ƙidayar taron jama’a, talenti 100 ne, da shekel 1,775, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri. |
2660 | EXO 38:26 | Duk mutumin da ya shiga ƙirge daga mai shekaru ashirin zuwa gaba, ya ba da rabin shekel. Mazan da suka shiga ƙirge sun kai mutum 603,550. |
2662 | EXO 38:28 | Suka yi amfani da shekel 1,775 don yin ƙugiyoyi saboda sanduna, suka dalaye bisan sandunan da maɗauransu. |
3626 | NUM 1:21 | Jimillar maza daga mutanen Ruben 46,500 ne. |
3628 | NUM 1:23 | Jimillar maza daga mutanen Simeyon 59,300 ne. |
3630 | NUM 1:25 | Jimillar maza daga mutanen Gad 45,650 ne. |
3634 | NUM 1:29 | Jimillar maza daga mutanen Issakar 54,400 ne. |
3636 | NUM 1:31 | Jimillar maza daga mutanen Zebulun 57,400 ne. |
3638 | NUM 1:33 | Jimillar maza daga mutanen Efraim 40,500 ne. |
3642 | NUM 1:37 | Jimillar maza daga mutanen Benyamin 35,400 ne. |
3646 | NUM 1:41 | Jimillar maza daga mutanen Asher 41,500 ne. |
3648 | NUM 1:43 | Jimillar maza daga mutanen Naftali kuwa 53,400 ne. |
3651 | NUM 1:46 | Jimillar kuwa ita ce mutum 603,550. |
3665 | NUM 2:6 | Yawan mutanen sashensa 54,400 ne. |
3667 | NUM 2:8 | Yawan mutanen sashensa 57,400 ne. |
3670 | NUM 2:11 | Yawan mutanen sashensa 46,500 ne. |
3672 | NUM 2:13 | Yawan mutanen sashensa 59,300 ne. |
3674 | NUM 2:15 | Yawan mutanen sashensa 45,650 ne. |
3675 | NUM 2:16 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Ruben, bisa ga sashensu sun kai 151,450. Su ne za su zama na biyu in za a tashi. |
3678 | NUM 2:19 | Yawan mutanen sashensa 40,500 ne. |
3682 | NUM 2:23 | Yawan mutanen sashensa 35,400 ne. |
3687 | NUM 2:28 | Yawan mutanen sashensa 41,500 ne. |
3689 | NUM 2:30 | Yawan mutanen sashensa 53,400 ne |
3690 | NUM 2:31 | Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 157,600. Su ne za su zama na ƙarshe, ƙarƙashin ƙa’idarsu. |
3691 | NUM 2:32 | Waɗannan su ne Isra’ilawan da aka a ƙidaya bisa ga iyalansu. Dukansu da suke a sansani, mutane 603,550 ne. |
3715 | NUM 3:22 | Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya zuwa gaba da haihuwa su kai 7,500. |
3743 | NUM 3:50 | Daga ’ya’yan fari na Isra’ilawa, ya karɓi azurfa masu nauyin shekel 1,365, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri. |
3780 | NUM 4:36 | da aka ƙidaya, kabila-kabila, su 2,750 ne. |
3792 | NUM 4:48 | jimillarsu ta kai 8,580. |
4197 | NUM 16:2 | suka tayar wa Musa. Sai suka nemi goyon bayan sanannun shugabannin Isra’ilawa da aka naɗa a majalisa su guda 250, |
4212 | NUM 16:17 | Kowannenku zai ɗauki faranti yă zuba turare a ciki. Wato, farantai 250 ke nan, a kuma miƙa su a gaban Ubangiji. Kai da Haruna za ku miƙa farantanku, ku ma.” |
4230 | NUM 16:35 | Sai wuta ta fito daga wurin Ubangiji ta cinye mutane 250 da suke miƙa hadaya da turare. |
4501 | NUM 26:10 | Ƙasa kuwa ta buɗe ta haɗiye su tare da Kora, wanda ƙungiyarsa ta mutu sa’ad da wuta ta cinye mutum 250. Wannan kuwa ya zama alamar faɗakarwa. |
4509 | NUM 26:18 | Waɗannan su ne kabilan Gad, jimillarsu ta kai 40,500. |
4513 | NUM 26:22 | Waɗannan su ne kabilan Yahuda; jimillarsu ta kai 76,500. |
4518 | NUM 26:27 | Waɗannan su ne kabilan Zebulun, jimillarsu ta kai 60,500. |
4525 | NUM 26:34 | Waɗannan su ne kabilan Manasse, jimillarsu ta kai 52,700. |
4528 | NUM 26:37 | Waɗannan su ne kabilan Efraim; jimillarsu ta kai 32,500. Waɗannan su ne kabilan Yusuf ta wurin kabilansu. |
4532 | NUM 26:41 | Waɗannan su ne kabilan Benyamin, jimillarsu ta kai 45,600. |
4538 | NUM 26:47 | Waɗannan su ne kabilan Asher; jimillarsu ta kai 53,400. |
4541 | NUM 26:50 | Waɗannan su ne kabilan Naftali, jimillarsu ta kai 45,400. |
4698 | NUM 31:32 | Yawan ganimar da sojoji suka kawo ita ce tumaki 675,000 |
4702 | NUM 31:36 | Kashin da aka ba sojoji waɗanda suka tafi yaƙi shi ne, tumaki 337,500, |
4703 | NUM 31:37 | tumakin da aka ware wa Ubangiji kuwa 657 ne; |
4705 | NUM 31:39 | jakuna 30,500, jakunan da aka ware wa Ubangiji kuwa 61 ne; |
4709 | NUM 31:43 | kashin da aka ba wa jama’a kuwa tumaki 337,500 ne, |
4711 | NUM 31:45 | jakuna 30,500 |
4718 | NUM 31:52 | Dukan zinariya da shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, waɗanda Musa da Eleyazar suka karɓa, suka kuma miƙa hadaya ga Ubangiji, nauyinta ta kai shekel 16,750. |
7091 | JDG 20:35 | Ubangiji kuwa ya fatattake mutanen Benyamin a gaban Isra’ila; a ranar kuwa Isra’ilawa sun kashe mutum 25,100 na mutanen Benyamin, dukansu ɗauke da takuba. |
9077 | 1KI 9:23 | Su ne kuma manyan shugabanni masu lura da ayyukan Solomon, su ne shugabanni 550 masu lura da mutanen da suke aiki. |
10619 | 1CH 8:40 | ’Ya’yan Ulam maza jarumawa ne sosai waɗanda suke iya riƙe baka. Suna da ’ya’ya maza masu yawa da jikoki, 150 gaba ɗaya. Dukan waɗannan zuriyar Benyamin ne. |
10628 | 1CH 9:9 | Mutane daga Benyamin, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, sun kai 956. Dukan waɗannan mutane kawunan iyalansu ne. |
10758 | 1CH 12:34 | mutanen Zebulun, ƙwararru sojoji shiryayyu don yaƙi da kowane irin makami, suka zo don su taimaki Dawuda da zuciya ɗaya, su 50,000; |
11233 | 2CH 2:16 | Solomon ya ƙidaya dukan baƙin da suke cikin Isra’ila, bayan ƙidayan da mahaifinsa Dawuda ya yi; aka kuma tarar sun kai 153,600. |
11750 | 2CH 26:13 | A ƙarƙashin shugabancinsu akwai mayaƙa 307,500 horarru don yaƙi, mayaƙa masu ƙarfi don su taimaki sarki a kan abokan gābansa. |
12032 | EZR 1:11 | Dukan kayayyakin zinariya da na azurfa sun kai 5,400. Sheshbazzar ya kawo kayayyakin nan duka tare da shi lokacin da kamammun suka hauro daga Babilon zuwa Urushalima. |
12037 | EZR 2:5 | ta Ara 775 |
12039 | EZR 2:7 | ta Elam 1,254 |
12040 | EZR 2:8 | ta Zattu 945 |
12046 | EZR 2:14 | ta Bigwai 2,056 |
12047 | EZR 2:15 | ta Adin 454 |
12052 | EZR 2:20 | ta Gibbar 95. |
12054 | EZR 2:22 | na Netofa 56 |
12061 | EZR 2:29 | na Nebo 52 |
12062 | EZR 2:30 | na Magbish 156 |
12063 | EZR 2:31 | na ɗayan Elam ɗin 1,254 |
12065 | EZR 2:33 | na Lod, da Hadid da Ono 725 |
12066 | EZR 2:34 | na Yeriko 345 |
12069 | EZR 2:37 | ta Immer 1,052 |
12092 | EZR 2:60 | ’Yan zuriyar Delahiya, Tobiya, da Nekoda 652. |
12098 | EZR 2:66 | Suna da dawakai guda 736, alfadarai 245, |
12099 | EZR 2:67 | raƙuma 435, da jakuna 6,720. |
12101 | EZR 2:69 | Bisa ga ƙarfinsu suka bayar da darik 61,000 na zinariya, da maina 5,000 na azurfa, da rigunan firistoci guda 100. |
12209 | EZR 8:3 | ɗan zuriyar Shekaniya ne shugaba, daga zuriyar Farosh, Zakariya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 150; |
12212 | EZR 8:6 | daga zuriyar Adin, Ebed ɗan Yonatan ne shugaba, tare da shi akwai mutum 50; |
12232 | EZR 8:26 | Na auna musu talenti 650 na azurfa, talenti ɗari na kwanonin azurfa, talenti 100 na zinariya, |
12435 | NEH 7:10 | ta Ara 652 |