Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   6    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

121  GEN 5:15  Sa’ad da Mahalalel ya yi shekara 65, sai ya haifi Yared.
124  GEN 5:18  Sa’ad da Yared ya yi shekara 162, sai ya haifi Enok.
126  GEN 5:20  Gaba ɗaya dai, Yared ya yi shekara 962, sa’an nan ya mutu.
127  GEN 5:21  Sa’ad da Enok ya yi shekara 65, sai ya haifi Metusela.
129  GEN 5:23  Gaba ɗaya dai, Enok ya yi shekaru 365.
133  GEN 5:27  Gaba ɗaya dai, Metusela ya yi shekaru 969, sa’an nan ya mutu.
166  GEN 7:6  Nuhu yana da shekaru 106 ne sa’ad da aka yi ambaliya ruwa a duniya.
197  GEN 8:13  A rana ta fari ga wata na fari wanda Nuhu ya cika shekaru 601, ruwa ya shanye a ƙasa. Sai Nuhu ya buɗe murfin jirgin, ya ga cewa doron ƙasa ya bushe.
398  GEN 16:16  Abram yana da shekaru 86 sa’ad da Hagar ta haifa masa Ishmayel.
2660  EXO 38:26  Duk mutumin da ya shiga ƙirge daga mai shekaru ashirin zuwa gaba, ya ba da rabin shekel. Mazan da suka shiga ƙirge sun kai mutum 603,550.
3626  NUM 1:21  Jimillar maza daga mutanen Ruben 46,500 ne.
3630  NUM 1:25  Jimillar maza daga mutanen Gad 45,650 ne.
3632  NUM 1:27  Jimillar maza daga mutanen Yahuda 74,600 ne.
3644  NUM 1:39  Jimillar maza daga mutanen Dan 62,700 ne.
3651  NUM 1:46  Jimillar kuwa ita ce mutum 603,550.
3663  NUM 2:4  Yawan mutanen sashensa 74,600 ne.
3668  NUM 2:9  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Yahuda bisa ga sashensu sun kai 186,400. Su ne za su ja gaba.
3670  NUM 2:11  Yawan mutanen sashensa 46,500 ne.
3674  NUM 2:15  Yawan mutanen sashensa 45,650 ne.
3685  NUM 2:26  Yawan mutanen sashensa 62,700 ne.
3690  NUM 2:31  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 157,600. Su ne za su zama na ƙarshe, ƙarƙashin ƙa’idarsu.
3691  NUM 2:32  Waɗannan su ne Isra’ilawan da aka a ƙidaya bisa ga iyalansu. Dukansu da suke a sansani, mutane 603,550 ne.
3721  NUM 3:28  Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 8,600 ne. Kohatawa ne suke lura da wuri mai tsarki.
3727  NUM 3:34  Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 6,200 ne.
3743  NUM 3:50  Daga ’ya’yan fari na Isra’ilawa, ya karɓi azurfa masu nauyin shekel 1,365, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri.
3784  NUM 4:40  da aka ƙidaya kabila-kabila da kuma iyali-iyali, su 2,630 ne.
4513  NUM 26:22  Waɗannan su ne kabilan Yahuda; jimillarsu ta kai 76,500.
4516  NUM 26:25  Waɗannan su ne kabilan Issakar; jimillarsu ta kai 64,300.
4518  NUM 26:27  Waɗannan su ne kabilan Zebulun, jimillarsu ta kai 60,500.
4532  NUM 26:41  Waɗannan su ne kabilan Benyamin, jimillarsu ta kai 45,600.
4534  NUM 26:43  Dukansu kabilan Shuhamawa ne, jimillarsu ta kai 64,400.
4542  NUM 26:51  Dukan jimillar mazan Isra’ila ta kai 601,730.
4698  NUM 31:32  Yawan ganimar da sojoji suka kawo ita ce tumaki 675,000
4700  NUM 31:34  da jakuna 61,000.
4703  NUM 31:37  tumakin da aka ware wa Ubangiji kuwa 657 ne;
4704  NUM 31:38  shanu 36,000, shanun da aka ware wa Ubangiji kuwa 72 ne;
4705  NUM 31:39  jakuna 30,500, jakunan da aka ware wa Ubangiji kuwa 61 ne;
4706  NUM 31:40  mutane 16,000, mutanen da aka ware wa Ubangiji kuwa 32 ne.
4710  NUM 31:44  shanu 36,000,
4712  NUM 31:46  da mutane 16,000.
4718  NUM 31:52  Dukan zinariya da shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, waɗanda Musa da Eleyazar suka karɓa, suka kuma miƙa hadaya ga Ubangiji, nauyinta ta kai shekel 16,750.
9096  1KI 10:14  Nauyin zinariya da Solomon yake samun kowace shekara, talenti 666 ne.
10450  1CH 5:18  Mutanen Ruben, mutanen Gad da rabin kabilar Manasse sun kasance da mutane 44,760 shiryayyu don aikin soja, jarumawan da za su iya riƙe garkuwa da takobi, waɗanda suke iya yin amfani da baka, waɗanda kuma aka horar don yaƙi.
10541  1CH 7:2  ’Ya’yan Tola maza su ne, Uzzi, Refahiya, Yeriyel, Ibsam da Sama’ila, su ne kuma kawunan iyalansu. A zamanin mulkin Dawuda, an rubuta zuriyar Tola a matsayin mayaƙa a cikin tarihinsu, sun kai 22,600.
10543  1CH 7:4  Bisa ga tarihin iyalinsu, sun kai mutane 36,000 shiryayyu don yaƙi, gama suna da mata da ’ya’ya da yawa.
10579  1CH 7:40  Dukan waɗannan zuriyar Asher ne, kawunan iyalai, zaɓaɓɓun mutane, jarumawa sosai da kuma fitattun shugabanni. Yawan mutanen da suke a shirye don yaƙi, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, 26,000 ne.
10625  1CH 9:6  Na mutanen Zera su ne, Yewuyel. Mutane daga Yahuda sun kai 690.
10628  1CH 9:9  Mutane daga Benyamin, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, sun kai 956. Dukan waɗannan mutane kawunan iyalansu ne.
10632  1CH 9:13  Firistocin da suke kawunan iyalai, sun kai 1,760. Dukansu ƙwararru ne, masu hakkin hidima a cikin gidan Allah.
10749  1CH 12:25  Mutanen Yahuda, masu riƙe garkuwa da māshi, su 6,800 shiryayyu don yaƙi;
10751  1CH 12:27  mutanen Lawi, su 4,600,
10760  1CH 12:36  mutanen Dan, shiryayyu don yaƙi, su 28,600;
11090  1CH 26:8  Ɗaukan waɗannan zuriyar Obed-Edom ne; su da ’ya’yansu maza da danginsu, jarumawa ne masu ƙarfin yin aiki. Zuriyar Obed-Edom, mutum 62 ne duka.
11233  2CH 2:16  Solomon ya ƙidaya dukan baƙin da suke cikin Isra’ila, bayan ƙidayan da mahaifinsa Dawuda ya yi; aka kuma tarar sun kai 153,600.
11234  2CH 2:17  Ya sa 70,000 a cikinsu su zama ’yan ɗauko, 80,000 kuma su zama masu fasan dutse a tuddai, sa’an nan 3,600 su zama shugabanni masu lura da aiki.
11382  2CH 9:13  Nauyin zinariyar da Solomon yake karɓa shekara-shekara talenti 666 ne,
11749  2CH 26:12  Yawan shugabannin iyali a bisa jarumawa sun kai 2,600.
12041  EZR 2:9  ta Zakkai 760
12042  EZR 2:10  ta Bani 642
12043  EZR 2:11  ta Bebai 623
12045  EZR 2:13  ta Adonikam 666
12046  EZR 2:14  ta Bigwai 2,056
12054  EZR 2:22  na Netofa 56
12058  EZR 2:26  na Rama da Geba 621
12062  EZR 2:30  na Magbish 156
12067  EZR 2:35  na Sena’a 3,630.
12092  EZR 2:60  ’Yan zuriyar Delahiya, Tobiya, da Nekoda 652.
12096  EZR 2:64  Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360,
12098  EZR 2:66  Suna da dawakai guda 736, alfadarai 245,
12099  EZR 2:67  raƙuma 435, da jakuna 6,720.
12101  EZR 2:69  Bisa ga ƙarfinsu suka bayar da darik 61,000 na zinariya, da maina 5,000 na azurfa, da rigunan firistoci guda 100.
12216  EZR 8:10  daga Bani, Shelomit ɗan Yosifiya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 160;
12219  EZR 8:13  zuriya ta Adonikam ne suka zo daga ƙarshe, sunayensu kuwa su ne Elifelet, Yehiyel da Shemahiya, tare da su akwai mutum 60;
12232  EZR 8:26  Na auna musu talenti 650 na azurfa, talenti ɗari na kwanonin azurfa, talenti 100 na zinariya,
12435  NEH 7:10  ta Ara 652
12439  NEH 7:14  ta Zakkai 760
12440  NEH 7:15  ta Binnuyi 648
12441  NEH 7:16  ta Bebai 628
12443  NEH 7:18  ta Adonikam 667
12444  NEH 7:19  ta Bigwai 2,067
12445  NEH 7:20  ta Adin 655
12455  NEH 7:30  na Rama da na Geba 621
12487  NEH 7:62  zuriyar Delahiya, Tobiya, da Nekoda 642.
12491  NEH 7:66  Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360,
12493  NEH 7:68  Akwai dawakai 736, alfadarai 245 raƙuma 435, da kuma jakuna 6,720.
20375  JER 52:30  a shekara ta ashirin da uku ta sarautarsa, Nebuzaradan shugaban matsara ya tafi da Yahudawa 745. Jimillarsu duka 4,600 ne.
27960  ACT 27:37  Dukanmu a jirgin kuwa mutane 276 ne.
30943  REV 11:3  Zan kuma ba wa shaiduna nan biyu iko, za su kuwa yi annabci na kwanaki 1,260, saye da gwadon makoki.”
30965  REV 12:6  Sai macen ta gudu zuwa hamada zuwa inda Allah ya shirya dominta, inda za a lura da ita har kwana 1,260.
30995  REV 13:18  Wannan yana bukata hikima. Duk mai hankali, sai yă lissafta lambar dabbar, gama lamban nan ta mutum ne. Lambarta kuwa ita ce 666.