Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   7    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

113  GEN 5:7  Bayan ya haifi Enosh, Set ya yi shekara 807, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
118  GEN 5:12  Sa’ad da Kenan ya yi shekara 70, sai ya haifi Mahalalel.
131  GEN 5:25  Sa’ad da Metusela ya yi shekara 187, sai ya haifi Lamek.
132  GEN 5:26  Bayan ya haifi Lamek, Metusela ya yi shekaru 782, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
137  GEN 5:31  Gaba ɗaya dai, Lamek ya yi shekaru 777, sa’an nan ya mutu.
153  GEN 6:15  Ga yadda za ka gina shi; jirgin zai kasance mai tsawon ƙafa 45, fāɗinsa ƙafa 75, tsayinsa kuma ƙafa 45.
288  GEN 11:21  Bayan ya haifi Serug, Reyu ya yi shekara 207, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
293  GEN 11:26  Bayan Tera ya yi shekaru 70, sai ya haifi Abram, Nahor da Haran.
303  GEN 12:4  Saboda haka Abram ya tashi yadda Ubangiji ya faɗa masa; Lot ma ya tafi tare da shi. Abram yana da shekaru 75, sa’ad da ya tashi daga Haran.
1672  EXO 6:16  Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Lawi maza bisa ga abin da aka rubuta, Gershon, Kohat da Merari. Lawi ya yi shekara 137.
1676  EXO 6:20  Amram ya auri ’yar’uwar mahaifinsa Yokebed, wadda ta haifa masa Haruna da Musa. Amram ya yi shekara 137.
2658  EXO 38:24  Jimillar zinariya daga hadaya ta kaɗawar da aka yi amfani da su domin aikin wuri mai tsarki ta kai talenti 29 da shekel 730, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri.
2659  EXO 38:25  Azurfar da aka samu daga ƙidayar taron jama’a, talenti 100 ne, da shekel 1,775, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri.
2662  EXO 38:28  Suka yi amfani da shekel 1,775 don yin ƙugiyoyi saboda sanduna, suka dalaye bisan sandunan da maɗauransu.
2663  EXO 38:29  Tagullar da aka bayar daga hadaya ta kaɗawa ya kai talenti 70 da shekel 2,400.
3632  NUM 1:27  Jimillar maza daga mutanen Yahuda 74,600 ne.
3636  NUM 1:31  Jimillar maza daga mutanen Zebulun 57,400 ne.
3644  NUM 1:39  Jimillar maza daga mutanen Dan 62,700 ne.
3663  NUM 2:4  Yawan mutanen sashensa 74,600 ne.
3667  NUM 2:8  Yawan mutanen sashensa 57,400 ne.
3685  NUM 2:26  Yawan mutanen sashensa 62,700 ne.
3690  NUM 2:31  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 157,600. Su ne za su zama na ƙarshe, ƙarƙashin ƙa’idarsu.
3715  NUM 3:22  Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya zuwa gaba da haihuwa su kai 7,500.
3736  NUM 3:43  Jimillar ’ya’yan fari maza daga wata ɗaya da kuma fiye, da aka rubuta bisa ga sunayensu, 22,273 ne.
3739  NUM 3:46  Don a fanshi ’ya’yan fari 273 na Isra’ilawa da suka fi Lawiyawa yawa,
3780  NUM 4:36  da aka ƙidaya, kabila-kabila, su 2,750 ne.
4244  NUM 17:14  Amma mutane 14,700 ne suka mutu a annobar, ban da waɗanda suka mutu a sanadin Kora.
4498  NUM 26:7  Waɗannan su ne kabilan Ruben; jimillarsu ta kai 43,730.
4513  NUM 26:22  Waɗannan su ne kabilan Yahuda; jimillarsu ta kai 76,500.
4525  NUM 26:34  Waɗannan su ne kabilan Manasse, jimillarsu ta kai 52,700.
4542  NUM 26:51  Dukan jimillar mazan Isra’ila ta kai 601,730.
4698  NUM 31:32  Yawan ganimar da sojoji suka kawo ita ce tumaki 675,000
4699  NUM 31:33  shanu 72,000
4702  NUM 31:36  Kashin da aka ba sojoji waɗanda suka tafi yaƙi shi ne, tumaki 337,500,
4703  NUM 31:37  tumakin da aka ware wa Ubangiji kuwa 657 ne;
4704  NUM 31:38  shanu 36,000, shanun da aka ware wa Ubangiji kuwa 72 ne;
4709  NUM 31:43  kashin da aka ba wa jama’a kuwa tumaki 337,500 ne,
4718  NUM 31:52  Dukan zinariya da shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, waɗanda Musa da Eleyazar suka karɓa, suka kuma miƙa hadaya ga Ubangiji, nauyinta ta kai shekel 16,750.
9426  1KI 20:15  Saboda haka Ahab ya kira sojoji matasa na shugabannin yankuna, mutum 232. Sa’an nan ya tattara sauran Isra’ilawa su 7,000 gaba ɗaya.
10450  1CH 5:18  Mutanen Ruben, mutanen Gad da rabin kabilar Manasse sun kasance da mutane 44,760 shiryayyu don aikin soja, jarumawan da za su iya riƙe garkuwa da takobi, waɗanda suke iya yin amfani da baka, waɗanda kuma aka horar don yaƙi.
10544  1CH 7:5  Dangin da suke maza masu yaƙi sun kasance na dukan gidajen Issakar ne, kamar yadda aka rubuta a cikin tarihi, su 87,000 ne duka.
10550  1CH 7:11  Dukan waɗannan ’ya’yan Yediyayel maza kawunan iyalai ne. Akwai mazan da suka isa yaƙi waje 17,200.
10632  1CH 9:13  Firistocin da suke kawunan iyalai, sun kai 1,760. Dukansu ƙwararru ne, masu hakkin hidima a cikin gidan Allah.
10750  1CH 12:26  mutanen Simeyon, jarumawa shiryayyu don yaƙi, su 7,100;
10752  1CH 12:28  haɗe da Yehohiyada, shugaban iyalin Haruna tare da mutane 3,700,
10759  1CH 12:35  mutanen Naftali su 1,000 shugabanni, tare da mutane 37,000 masu riƙe garkuwa da masu;
11234  2CH 2:17  Ya sa 70,000 a cikinsu su zama ’yan ɗauko, 80,000 kuma su zama masu fasan dutse a tuddai, sa’an nan 3,600 su zama shugabanni masu lura da aiki.
11750  2CH 26:13  A ƙarƙashin shugabancinsu akwai mayaƙa 307,500 horarru don yaƙi, mayaƙa masu ƙarfi don su taimaki sarki a kan abokan gābansa.
12035  EZR 2:3  Zuriyar Farosh mutum 2,172
12036  EZR 2:4  ta Shefatiya 372
12037  EZR 2:5  ta Ara 775
12041  EZR 2:9  ta Zakkai 760
12057  EZR 2:25  na Kiriyat Yeyarim, da Kefira Beyerot 743
12065  EZR 2:33  na Lod, da Hadid da Ono 725
12068  EZR 2:36  Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973
12070  EZR 2:38  ta Fashhur 1,247
12071  EZR 2:39  ta Harim 1,017.
12072  EZR 2:40  Lawiyawa. Lawiyawa na zuriyar Yeshuwa da Kadmiyel (ta wurin Hodawiya) mutum 74.
12097  EZR 2:65  ban da bayinsu maza da mata 7,337; suna kuma da mawaƙa maza da mata 200.
12098  EZR 2:66  Suna da dawakai guda 736, alfadarai 245,
12099  EZR 2:67  raƙuma 435, da jakuna 6,720.
12213  EZR 8:7  daga zuriyar Elam, Yeshahiya ɗan Ataliya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 70;
12220  EZR 8:14  daga zuriyar Bigwai, Uttai da Zakkur ne shugabanni, tare da su akwai mutum 70.
12433  NEH 7:8  Zuriyar Farosh mutum 2,172
12434  NEH 7:9  ta Shefatiya 372
12439  NEH 7:14  ta Zakkai 760
12443  NEH 7:18  ta Adonikam 667
12444  NEH 7:19  ta Bigwai 2,067
12454  NEH 7:29  na Kiriyat Yeyarim, Kefira da na Beyerot 743
12462  NEH 7:37  na Lod, da na Hadid, da na Ono 721
12464  NEH 7:39  Ga zuriyar Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973
12466  NEH 7:41  ta Fashhur 1,247
12467  NEH 7:42  ta Harim 1,017.
12468  NEH 7:43  Ga zuriyar Lawiyawa. Zuriyar Yeshuwa da Kadmiyel (ta wurin Hodeba) 74.
12492  NEH 7:67  ban da bayinsu maza da mata 7,337. Suna kuma da mawaƙa maza da mata 245.
12493  NEH 7:68  Akwai dawakai 736, alfadarai 245 raƙuma 435, da kuma jakuna 6,720.
12611  NEH 11:19  Matsaran ƙofofi kuwa su ne, Akkub, da Talmon, da ’yan’uwansu waɗanda suke tsaron ƙofofi, su 172 ne.
12707  EST 1:1  Ga abin da ya faru a zamanin Zerzes. Zerzes ya yi mulki bisan larduna 127 daga Indiya zuwa Kush.
12830  EST 8:9  Nan da nan aka kira magatakardun fada, a ranar ashirin da uku ga watan uku, wato, watan Siban. Suka rubuta dukan umarnan Mordekai ga Yahudawa, da kuma ga shugabanni, da gwamnoni, da hakiman larduna 127 tun daga Indiya har zuwa Kush. Aka rubuta waɗannan umarnan a rubutun kowane lardi, da kuma cikin harshen kowane mutane. Aka kuma rubuta ga Yahudawa a rubutunsu da harshensu.
12868  EST 9:30  Mordekai kuwa ya aika da wasiƙu zuwa ga dukan Yahudawa cikin larduna 127 na masarautar Zerzes. Saƙon fatan alheri da na tabbaci,
20375  JER 52:30  a shekara ta ashirin da uku ta sarautarsa, Nebuzaradan shugaban matsara ya tafi da Yahudawa 745. Jimillarsu duka 4,600 ne.
22954  ZEC 1:7  7-8 A rana ta ashirin da huɗu ga watan goma sha ɗaya, wato, watan Shebat, a shekara ta biyu ta Dariyus, maganar Ubangiji ta zo wa annabi Zakariya ɗan Berekiya ɗan Iddo.
27960  ACT 27:37  Dukanmu a jirgin kuwa mutane 276 ne.