Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   8    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

110  GEN 5:4  Bayan an haifi Set, Adamu ya yi shekaru 800, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
113  GEN 5:7  Bayan ya haifi Enosh, Set ya yi shekara 807, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
116  GEN 5:10  Bayan ya haifi Kenan, Enosh ya yi shekara 815, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
119  GEN 5:13  Bayan ya haifi Mahalalel, Kenan ya yi shekara 840, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata
122  GEN 5:16  Bayan ya haifi Yared, Mahalalel ya yi shekara 830, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata
123  GEN 5:17  Gaba ɗaya dai, Mahalalel ya yi shekara 895, sa’an nan ya mutu.
125  GEN 5:19  Bayan ya haifi Enok, Yared ya yi shekaru 800, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
131  GEN 5:25  Sa’ad da Metusela ya yi shekara 187, sai ya haifi Lamek.
132  GEN 5:26  Bayan ya haifi Lamek, Metusela ya yi shekaru 782, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
134  GEN 5:28  Sa’ad da Lamek ya yi shekara 182, sai ya haifi ɗa.
154  GEN 6:16  Ka yi masa rufi, ka kuma ba da fili inci 18 tsakanin rufin a kowane gefen jirgin. Ka sa ƙofa a gefen jirgin. Ka yi shi hawa uku, ka yi ƙofa a gefe.
351  GEN 14:14  Da Abram ya ji cewa an kama danginsa, sai ya tara horarrun mutane 318, da aka haifa a gidansa, ya bi sawun sarakunan da suka tafi da Lot, har Dan.
398  GEN 16:16  Abram yana da shekaru 86 sa’ad da Hagar ta haifa masa Ishmayel.
3668  NUM 2:9  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Yahuda bisa ga sashensu sun kai 186,400. Su ne za su ja gaba.
3683  NUM 2:24  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 108,100 ne. Su ne za su zama na uku sa’ad da za a tashi.
3721  NUM 3:28  Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 8,600 ne. Kohatawa ne suke lura da wuri mai tsarki.
3792  NUM 4:48  jimillarsu ta kai 8,580.
10544  1CH 7:5  Dangin da suke maza masu yaƙi sun kasance na dukan gidajen Issakar ne, kamar yadda aka rubuta a cikin tarihi, su 87,000 ne duka.
10749  1CH 12:25  Mutanen Yahuda, masu riƙe garkuwa da māshi, su 6,800 shiryayyu don yaƙi;
10755  1CH 12:31  mutanen Efraim, jarumawa, sanannu cikin gidajensu, su 20 800;
10756  1CH 12:32  mutanen rabin kabilar Manasse, sanannu da sunaye suka zo suka mai da Dawuda sarki, su 18,000;
10760  1CH 12:36  mutanen Dan, shiryayyu don yaƙi, su 28,600;
10805  1CH 15:9  daga zuriyar Hebron, Eliyel shugaba da dangi 80;
11058  1CH 25:7  Da su da danginsu, dukansu su 288 ne kuma horarru da ƙwararru ne a kaɗe-kaɗe da bushe-bushe domin Ubangiji.
11091  1CH 26:9  Meshelemiya yana da ’ya’ya maza da kuma ’yan’uwa, waɗanda jarumawa ne, su 18 ne duka.
11234  2CH 2:17  Ya sa 70,000 a cikinsu su zama ’yan ɗauko, 80,000 kuma su zama masu fasan dutse a tuddai, sa’an nan 3,600 su zama shugabanni masu lura da aiki.
11543  2CH 17:15  biye da shi, Yehohanan shi ne shugaba, yana da sojoji 280,000;
11546  2CH 17:18  biye da shi, Yehozabad, yana da sojoji 18,000 shiryayyu don yaƙi.
12038  EZR 2:6  ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,812
12048  EZR 2:16  ta Ater (ta wurin Hezekiya) 98
12055  EZR 2:23  na Anatot 128
12073  EZR 2:41  Mawaƙa. Zuriyar Asaf mutum 128.
12214  EZR 8:8  daga zuriyar Shefatiya, Zebadiya ɗan Mika’ilu ne shugaba, tare da shi akwai mutum 80;
12215  EZR 8:9  daga iyalin Yowab, Obadiya ɗan Yehiyel ne shugaba, tare da shi akwai mutum 218;
12217  EZR 8:11  daga Bebai, Zakariya ɗan Bebai ne shugaba, tare da shi akwai mutum 28;
12224  EZR 8:18  Da yake Allah yana tare da mu, sai suka aiko mana da Sherebiya, wanda ya iya aiki, shi daga zuriyar Mali ɗan Lawi ne, ɗan Isra’ila. Sai ya zo tare da ’ya’yansa da kuma ’yan’uwansa. Dukansu dai mutum 18 ne.
12436  NEH 7:11  ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,818
12438  NEH 7:13  ta Zattu 845
12440  NEH 7:15  ta Binnuyi 648
12441  NEH 7:16  ta Bebai 628
12446  NEH 7:21  ta Ater (ta wurin Hezekiya) 98
12447  NEH 7:22  ta Hashum 328
12451  NEH 7:26  Mutanen Betlehem da na Netofa 188
12452  NEH 7:27  na Anatot 128
12469  NEH 7:44  Mawaƙa. Zuriyar Asaf mutum 148.
12470  NEH 7:45  Ga zuriyar Matsaran Ƙofofi. Zuriyar Shallum, Ater, Talmon, Akkub, Hatita da Shobai 138.
12600  NEH 11:8  da mabiyansa, Gabbai da Sallai, mutum 928.
12604  NEH 11:12  tare da ’yan’uwansu waɗanda suke aiki domin haikali, su 822 ne. Akwai kuma Adahiya ɗan Yeroham, ɗan Felaliya, ɗan Amzi, ɗan Zakariya, ɗan Fashhur, ɗan Malkiya,
12606  NEH 11:14  da ’yan’uwansa, su 128 ne muhimman mutane. Babban shugabansu shi ne Zabdiyel ɗan Haggedolim.
12610  NEH 11:18  Lawiyawan da suke cikin birni mai tsarki sun kai 284.
12710  EST 1:4  Kwanaki 180 cif, ya nuna yawan dukiyar masarautarsa, da ɗaukakarta da kuma darajar girmansa.
20374  JER 52:29  a shekara ta goma sha takwas ta sarautar Nebukadnezzar, ya tafi da Yahudawa daga Urushalima 832;
21806  EZK 48:35  “Duk nisan wurare kewaye da birnin zai zama kamu 18,000 ne. “Sunan birnin kuwa daga wannan lokaci zai zama, ‘Ubangiji yana a nan.’ ”
22954  ZEC 1:7  7-8 A rana ta ashirin da huɗu ga watan goma sha ɗaya, wato, watan Shebat, a shekara ta biyu ta Dariyus, maganar Ubangiji ta zo wa annabi Zakariya ɗan Berekiya ɗan Iddo.