111 | GEN 5:5 | Gaba ɗaya dai, Adamu ya yi shekaru 930, sa’an nan ya mutu. |
114 | GEN 5:8 | Gaba ɗaya dai, Set ya yi shekaru 912, sa’an nan ya mutu. |
115 | GEN 5:9 | Sa’ad da Enosh ya yi shekara 90, sai ya haifi Kenan. |
117 | GEN 5:11 | Gaba ɗaya dai, Enosh ya yi shekaru 905, sa’an nan ya mutu. |
120 | GEN 5:14 | Gaba ɗaya dai, Kenan ya yi shekara 910, sa’an nan ya mutu. |
123 | GEN 5:17 | Gaba ɗaya dai, Mahalalel ya yi shekara 895, sa’an nan ya mutu. |
126 | GEN 5:20 | Gaba ɗaya dai, Yared ya yi shekara 962, sa’an nan ya mutu. |
133 | GEN 5:27 | Gaba ɗaya dai, Metusela ya yi shekaru 969, sa’an nan ya mutu. |
136 | GEN 5:30 | Bayan an haifi Nuhu, Lamek ya yi shekara 595, yana kuma da ’ya’ya maza da mata. |
235 | GEN 9:29 | Gaba ɗaya dai, Nuhu ya yi shekara 950, sa’an nan ya mutu. |
286 | GEN 11:19 | Bayan ya haifi Reyu, Feleg ya yi shekara 209, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
291 | GEN 11:24 | Sa’ad da Nahor ya yi shekaru 29, sai ya haifi Tera. |
292 | GEN 11:25 | Bayan ya haifi Tera, Nahor ya yi shekara 119, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. |
399 | GEN 17:1 | Sa’ad da Abram ya yi shekaru 99, sai Ubangiji ya bayyana a gare shi ya ce, ni “Ni ne Allah Maɗaukaki, ka yi tafiya a gabana ka kuma zama marar abin zargi. |
2658 | EXO 38:24 | Jimillar zinariya daga hadaya ta kaɗawar da aka yi amfani da su domin aikin wuri mai tsarki ta kai talenti 29 da shekel 730, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri. |
3628 | NUM 1:23 | Jimillar maza daga mutanen Simeyon 59,300 ne. |
3672 | NUM 2:13 | Yawan mutanen sashensa 59,300 ne. |
10625 | 1CH 9:6 | Na mutanen Zera su ne, Yewuyel. Mutane daga Yahuda sun kai 690. |
10628 | 1CH 9:9 | Mutane daga Benyamin, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, sun kai 956. Dukan waɗannan mutane kawunan iyalansu ne. |
12030 | EZR 1:9 | Ga lissafin kayan. Manyan kwanonin zinariya guda 30 Manyan kwanonin azurfa guda 1,000 Wuƙaƙe guda 29 |
12040 | EZR 2:8 | ta Zattu 945 |
12048 | EZR 2:16 | ta Ater (ta wurin Hezekiya) 98 |
12052 | EZR 2:20 | ta Gibbar 95. |
12068 | EZR 2:36 | Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973 |
12074 | EZR 2:42 | Masu tsaron haikali. Zuriyar Shallum, Ater, Talmon, Akkub, Hatita, da Shobai mutum 139. |
12090 | EZR 2:58 | Dukan zuriyar ma’aikatan haikali, da kuma bayin Solomon 392. |
12446 | NEH 7:21 | ta Ater (ta wurin Hezekiya) 98 |
12450 | NEH 7:25 | ta Gibeyon 95. |
12463 | NEH 7:38 | na Sena’a 3,930. |
12464 | NEH 7:39 | Ga zuriyar Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973 |
12485 | NEH 7:60 | Zuriyar ma’aikatan haikali da ta bayin Solomon su 392. |
12600 | NEH 11:8 | da mabiyansa, Gabbai da Sallai, mutum 928. |
20603 | EZK 4:5 | Na ɗora maka kwanaki bisa ga shekarun zunubinsu. Saboda haka cikin kwana 390 za ka ɗauki zunubin gidan Isra’ila. |
20607 | EZK 4:9 | “Ka ɗauki alkama da sha’ir, wake da acca, gero da maiwa; ka sa su a tulun ajiya ka kuma yi amfani da su don yin burodi wa kanka. Za ka ci shi a kwanaki 390 da za ka kwanta a gefenka. |
22161 | DAN 12:11 | “Daga lokacin da za a hana miƙa hadayar ƙonawa ta yau da kullum, a kuma kafa abin banƙyama, wanda yake lalatarwa, za a yi kwana 1,290. |