Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   ’Word!    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

6866  JDG 11:35  Da ya gan ta, sai ya yayyage tufafinsa ya yi kuka ya ce, “Kaito! ’Yata! Kin karya mini gwiwa, kuma na lalace, domin na yi wa’adi ga Ubangiji da ba zan iya in karya ba.”