Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   “Word’Word!”    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

7284  1SA 3:6  Ubangiji ya sāke kiransa ya ce, “Sama’ila!” Sama’ila ya tashi kuma ya je wurin Eli ya ce, “Ga ni, gama ka kira ni.” Amma Eli ya ce, “Ban kira ka ba, ɗana koma ka kwanta.”