Wildebeest analysis examples for: hau-hausa Word-Word!”
February 11, 2023 at 18:42
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
9444
1KI 20:33
Da ma abin da fadawan suke so su ji ke nan, sai suka yi sauri, suka karɓi maganar a bakinsa, suka ce, “I, ɗan’uwanka,
Ben-hadad!”
Sarki ya ce, “Ku je ku kawo shi.” Da Ben-Hadad ya fita, sai Ahab ya sa aka kawo shi cikin keken yaƙinsa.