Wildebeest analysis examples for: hau-hausa Word’!”
February 11, 2023 at 18:42
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
9664
2KI 5:13
Sai bayin Na’aman suka je kusa da shi suka ce, “Baba, da a ce annabin ya ce ka yi wani abu mai wuya, da ba za ka yi ba? Balle fa cewa kawai ya yi, ‘Ka yi wanka ka kuma
tsarkaka’!”