Wildebeest analysis examples for: hau-hausa ’Word!’
February 11, 2023 at 18:42
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
18715
ISA 49:9
don ku ce wa waɗanda suke cikin kurkuku, ‘Ku fito,’ ga waɗanda suke cikin duhu kuma, ‘Ku
’yantu!’
“Za su yi kiwo kusa da hanyoyi su kuma sami wurin kiwo a kowane tudu.