Wildebeest analysis examples for: hau-hausa Word-Word!
February 11, 2023 at 18:42
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
19159
JER 6:1
“Ku gudu neman mafaka, mutanen Benyamin! Ku gudu daga Urushalima! Ku busa ƙaho a Tekowa! Ku ba da alama a
Bet-Hakkerem!
Gama masifa tana zuwa daga arewa, mummunar hallaka ce kuwa.