Wildebeest analysis examples for: hau-hausa ’Word’Word!’
February 11, 2023 at 18:42
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
19541
JER 22:18
Saboda haka ga abin da Ubangiji yana cewa game da Yehohiyakim ɗan Yosiya sarkin Yahuda, “Ba za su yi kuka dominsa ba, ‘Kaito, ɗan’uwana! Kaito,
’yar’uwata!’
Ba za su yi kuka dominsa ba, ‘Kaito, maigidana! Kaito, darajarsa!’