Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   Number,Number    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

2662  EXO 38:28  Suka yi amfani da shekel 1,775 don yin ƙugiyoyi saboda sanduna, suka dalaye bisan sandunan da maɗauransu.
3626  NUM 1:21  Jimillar maza daga mutanen Ruben 46,500 ne.
3628  NUM 1:23  Jimillar maza daga mutanen Simeyon 59,300 ne.
3630  NUM 1:25  Jimillar maza daga mutanen Gad 45,650 ne.
3632  NUM 1:27  Jimillar maza daga mutanen Yahuda 74,600 ne.
3634  NUM 1:29  Jimillar maza daga mutanen Issakar 54,400 ne.
3636  NUM 1:31  Jimillar maza daga mutanen Zebulun 57,400 ne.
3638  NUM 1:33  Jimillar maza daga mutanen Efraim 40,500 ne.
3640  NUM 1:35  Jimillar maza daga mutanen Manasse 32,200 ne.
3642  NUM 1:37  Jimillar maza daga mutanen Benyamin 35,400 ne.
3644  NUM 1:39  Jimillar maza daga mutanen Dan 62,700 ne.
3646  NUM 1:41  Jimillar maza daga mutanen Asher 41,500 ne.
3648  NUM 1:43  Jimillar maza daga mutanen Naftali kuwa 53,400 ne.
3663  NUM 2:4  Yawan mutanen sashensa 74,600 ne.
3665  NUM 2:6  Yawan mutanen sashensa 54,400 ne.
3667  NUM 2:8  Yawan mutanen sashensa 57,400 ne.
3670  NUM 2:11  Yawan mutanen sashensa 46,500 ne.
3672  NUM 2:13  Yawan mutanen sashensa 59,300 ne.
3674  NUM 2:15  Yawan mutanen sashensa 45,650 ne.
3678  NUM 2:19  Yawan mutanen sashensa 40,500 ne.
3680  NUM 2:21  Yawan mutanen sashensa 32,200 ne.
3682  NUM 2:23  Yawan mutanen sashensa 35,400 ne.
3683  NUM 2:24  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 108,100 ne. Su ne za su zama na uku sa’ad da za a tashi.
3685  NUM 2:26  Yawan mutanen sashensa 62,700 ne.
3687  NUM 2:28  Yawan mutanen sashensa 41,500 ne.
3689  NUM 2:30  Yawan mutanen sashensa 53,400 ne
3691  NUM 2:32  Waɗannan su ne Isra’ilawan da aka a ƙidaya bisa ga iyalansu. Dukansu da suke a sansani, mutane 603,550 ne.
3721  NUM 3:28  Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 8,600 ne. Kohatawa ne suke lura da wuri mai tsarki.
3727  NUM 3:34  Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 6,200 ne.
3732  NUM 3:39  Jimillar Lawiyawan da Musa da Haruna suka ƙidaya bisa ga umarnin Ubangiji bisa ga danginsu, haɗe da kowane jariri daga wata ɗaya ko fiye, 22,000 ne.
3736  NUM 3:43  Jimillar ’ya’yan fari maza daga wata ɗaya da kuma fiye, da aka rubuta bisa ga sunayensu, 22,273 ne.
3780  NUM 4:36  da aka ƙidaya, kabila-kabila, su 2,750 ne.
3784  NUM 4:40  da aka ƙidaya kabila-kabila da kuma iyali-iyali, su 2,630 ne.
3788  NUM 4:44  da aka ƙidaya kabila-kabila, su 3,200 ne.
4244  NUM 17:14  Amma mutane 14,700 ne suka mutu a annobar, ban da waɗanda suka mutu a sanadin Kora.
4698  NUM 31:32  Yawan ganimar da sojoji suka kawo ita ce tumaki 675,000
4699  NUM 31:33  shanu 72,000
4701  NUM 31:35  Akwai kuma mata 32,000 da ba su yi lalata ba da namiji ba.
4709  NUM 31:43  kashin da aka ba wa jama’a kuwa tumaki 337,500 ne,
4711  NUM 31:45  jakuna 30,500
7091  JDG 20:35  Ubangiji kuwa ya fatattake mutanen Benyamin a gaban Isra’ila; a ranar kuwa Isra’ilawa sun kashe mutum 25,100 na mutanen Benyamin, dukansu ɗauke da takuba.
9426  1KI 20:15  Saboda haka Ahab ya kira sojoji matasa na shugabannin yankuna, mutum 232. Sa’an nan ya tattara sauran Isra’ilawa su 7,000 gaba ɗaya.
10450  1CH 5:18  Mutanen Ruben, mutanen Gad da rabin kabilar Manasse sun kasance da mutane 44,760 shiryayyu don aikin soja, jarumawan da za su iya riƙe garkuwa da takobi, waɗanda suke iya yin amfani da baka, waɗanda kuma aka horar don yaƙi.
10543  1CH 7:4  Bisa ga tarihin iyalinsu, sun kai mutane 36,000 shiryayyu don yaƙi, gama suna da mata da ’ya’ya da yawa.
10544  1CH 7:5  Dangin da suke maza masu yaƙi sun kasance na dukan gidajen Issakar ne, kamar yadda aka rubuta a cikin tarihi, su 87,000 ne duka.
10579  1CH 7:40  Dukan waɗannan zuriyar Asher ne, kawunan iyalai, zaɓaɓɓun mutane, jarumawa sosai da kuma fitattun shugabanni. Yawan mutanen da suke a shirye don yaƙi, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, 26,000 ne.
10749  1CH 12:25  Mutanen Yahuda, masu riƙe garkuwa da māshi, su 6,800 shiryayyu don yaƙi;
10759  1CH 12:35  mutanen Naftali su 1,000 shugabanni, tare da mutane 37,000 masu riƙe garkuwa da masu;
11116  1CH 27:2  Wanda yake lura da sashe na fari, na wata na farko, shi ne Yashobeyam ɗan Zabdiyel. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11118  1CH 27:4  Wanda yake lura da sashen don wata na biyu shi ne Dodai mutumin Ahowa; Miklot ne shugaban sashensa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11119  1CH 27:5  Shugaban mayaƙa na uku, don wata na uku, shi ne Benahiya ɗan Yehohiyada firist. Shi ne babba kuma akwai mutane 24,000 a sashensa.
11121  1CH 27:7  Na huɗu, don wata na huɗu, shi ne Asahel ɗan’uwan Yowab; ɗansa Zebadiya shi ne magājinsa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11122  1CH 27:8  Na biyar don wata na biyar, shi ne Shamhut mutumin Izhar shugaban mayaƙa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11123  1CH 27:9  Na shida, don wata na shida, shi ne Ira ɗan Ikkesh mutumin Tekowa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11124  1CH 27:10  Na Bakwai, don wata na bakwai, shi ne Helez mutumin Felon, mutumin Efraim. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11125  1CH 27:11  Na takwas, don wata na takwas, shi ne Sibbekai mutumin Husha, mutumin Zera. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11126  1CH 27:12  Na tara, don wata na tara, shi ne Abiyezer mutumin Anatot, mutumin Benyamin. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11127  1CH 27:13  Na goma, don wata na goma, shi ne Maharai mutumin Netofa, mutumin Zera. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11128  1CH 27:14  Na goma sha ɗaya, don wata goma sha ɗaya, shi ne Benahiya mutumin Firaton, mutumin Efraim. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11129  1CH 27:15  Na goma sha biyu don wata goma sha biyu, shi ne Heldai mutumin Netofa, daga iyalin Otniyel. Akwai mutane 24,000 a sashensa.
11234  2CH 2:17  Ya sa 70,000 a cikinsu su zama ’yan ɗauko, 80,000 kuma su zama masu fasan dutse a tuddai, sa’an nan 3,600 su zama shugabanni masu lura da aiki.
11545  2CH 17:17  Daga Benyamin, Eliyada, jarumi soja, yana da sojoji 200,000 riƙe da baka da garkuwoyi;
11546  2CH 17:18  biye da shi, Yehozabad, yana da sojoji 18,000 shiryayyu don yaƙi.
11750  2CH 26:13  A ƙarƙashin shugabancinsu akwai mayaƙa 307,500 horarru don yaƙi, mayaƙa masu ƙarfi don su taimaki sarki a kan abokan gābansa.
12030  EZR 1:9  Ga lissafin kayan. Manyan kwanonin zinariya guda 30 Manyan kwanonin azurfa guda 1,000 Wuƙaƙe guda 29
12031  EZR 1:10  Waɗansu kwanonin zinariya guda 30 Waɗansu kwanonin azurfa guda 410 da waɗansu kayayyaki guda 1,000
12035  EZR 2:3  Zuriyar Farosh mutum 2,172
12038  EZR 2:6  ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,812
12039  EZR 2:7  ta Elam 1,254
12044  EZR 2:12  ta Azgad 1,222
12046  EZR 2:14  ta Bigwai 2,056
12063  EZR 2:31  na ɗayan Elam ɗin 1,254
12069  EZR 2:37  ta Immer 1,052
12070  EZR 2:38  ta Fashhur 1,247
12101  EZR 2:69  Bisa ga ƙarfinsu suka bayar da darik 61,000 na zinariya, da maina 5,000 na azurfa, da rigunan firistoci guda 100.
12433  NEH 7:8  Zuriyar Farosh mutum 2,172
12436  NEH 7:11  ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,818
12437  NEH 7:12  ta Elam 1,254
12442  NEH 7:17  ta Azgad 2,322
12444  NEH 7:19  ta Bigwai 2,067
12459  NEH 7:34  na ɗayan Elam 1,254
12465  NEH 7:40  ta Immer 1,052
12466  NEH 7:41  ta Fashhur 1,247
12494  NEH 7:69  Waɗansu shugabannin iyalai suka ba da kyautai domin taimakon aiki. Gwamna ya ba da darik 1,000 na zinariya, kwanoni 50, da riguna 530 don firistoci.
12495  NEH 7:70  Waɗansu shugabannin iyalai sun ba da darik 20,000 na zinariya da mina 2,200 na azurfa don aiki.
12496  NEH 7:71  Jimillar da sauran mutane suka bayar ta kai darik 20,000 na zinariya, minas 2,000 na azurfa, da riguna sittin da bakwai don firistoci.
20375  JER 52:30  a shekara ta ashirin da uku ta sarautarsa, Nebuzaradan shugaban matsara ya tafi da Yahudawa 745. Jimillarsu duka 4,600 ne.
21700  EZK 45:1  “ ‘Sa’ad da kuka rarraba ƙasar gādo, ku miƙa wa Ubangiji rabon ƙasar ya zama yanki mai tsarki, tsawonsa ya zama kamu 25,000 fāɗinsa kuma ya zama 20,000, dukan ƙasar za tă zama mai tsarki.
21702  EZK 45:3  A cikin yanki mai tsarki, ka auna tsawo kamu 25,000 da kuma fāɗi kamu 10,000. A cikinsa wuri mai tsarki zai kasance, Wuri Mafi Tsarki.
21704  EZK 45:5  Wani sashi kuma mai tsawo kamu 25,000 da fāɗi 10,000 zai zama na Lawiyawa, waɗanda suke hidima a cikin haikali, zai zama mallakarsu don su zauna a ciki.
21781  EZK 48:10  Wannan ne zai zama tsattsarkan rabo domin firistoci. Tsawon zai zama kamu 25,000 a wajen arewa, fāɗin kuma kamu 10,000 wajen yamma, kamu 10,000 zai zama fāɗinsa a wajen gabas, tsawonsa a wajen kudu zai zama kamu 25,000. A tsakiyarsa ne wuri mai tsarki na Ubangiji zai kasance.
21786  EZK 48:15  “Sauran wurin da ya rage mai fāɗin kamu 5,000 da tsawon kamu 25,000 zai zama don amfanin kowa a birnin, don gidaje da wurin kiwo. Birnin zai kasance a tsakiyar wurin da ya ragen nan
21789  EZK 48:18  Tsawon abin da ya rage a wurin, dab da tsattsarkan rabo, zai zama kamu 10,000 wajen gabas, kamu 10,000 kuma wajen yamma. Amfanin da zai bayar zai tanada abinci don ma’aikatan birnin.
21791  EZK 48:20  Dukan rabon zai zama murabba’i, kamu 25,000 kowane gefe. A matsayin kyauta ta musamman za ku keɓe tsattsarkan rabo, haka ma za ku yi da mallakar birnin.
21792  EZK 48:21  “Abin da ya rage a kowane gefe na wurin zai zama tsattsarkan rabo kuma mallakar birnin za tă zama ta sarki. Zai miƙe wajen gabas daga kamu 25,000 na tsattsarkan rabo zuwa iyakar da take wajen gabashin iyaka, da kuma a wajen yamma kamu 25,000 zuwa iyakar da take a wajen yamma. Dukan wuraren nan da suke hannun riga da rabon kabilan zai zama na sarki, tsattsarkan rabon tare da wuri mai tsarkin za su kasance a tsakiyarsu.
21801  EZK 48:30  “Waɗannan za su zama ƙofofin birnin. “Farawa da gefen arewa, wanda yake da tsawon kamu 4,500
21803  EZK 48:32  A gefen gabas, wanda yake da tsawon kamu 4,500 zai kasance da ƙofofi uku, ƙofar Yusuf, ƙofar Benyamin da ƙofar Dan.
21806  EZK 48:35  “Duk nisan wurare kewaye da birnin zai zama kamu 18,000 ne. “Sunan birnin kuwa daga wannan lokaci zai zama, ‘Ubangiji yana a nan.’ ”
30882  REV 7:4  Sai na ji yawan waɗanda aka sa musu hatimi. Su 144,000 daga dukan kabilan Isra’ila.
30883  REV 7:5  Daga kabilar Yahuda mutum 12,000 ne aka sa musu hatimin, daga kabilar Ruben mutum 12,000, daga kabilar Gad mutum 12,000,