Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   Number,Number,    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

2659  EXO 38:25  Azurfar da aka samu daga ƙidayar taron jama’a, talenti 100 ne, da shekel 1,775, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri.
3743  NUM 3:50  Daga ’ya’yan fari na Isra’ilawa, ya karɓi azurfa masu nauyin shekel 1,365, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri.
4702  NUM 31:36  Kashin da aka ba sojoji waɗanda suka tafi yaƙi shi ne, tumaki 337,500,
4704  NUM 31:38  shanu 36,000, shanun da aka ware wa Ubangiji kuwa 72 ne;
4705  NUM 31:39  jakuna 30,500, jakunan da aka ware wa Ubangiji kuwa 61 ne;
4706  NUM 31:40  mutane 16,000, mutanen da aka ware wa Ubangiji kuwa 32 ne.
4710  NUM 31:44  shanu 36,000,
10751  1CH 12:27  mutanen Lawi, su 4,600,
10752  1CH 12:28  haɗe da Yehohiyada, shugaban iyalin Haruna tare da mutane 3,700,
10754  1CH 12:30  mutanen Benyamin, ’yan’uwan Shawulu, su 3,000, yawanci waɗanda suke biyayya ga gidan Shawulu sai lokacin;
12096  EZR 2:64  Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360,
12233  EZR 8:27  kwanonin zinariya guda 20 da darajarsu ya kai darik 1,000, da kwanoni biyu na gogaggen tagulla, wanda yake darajarsa daidai da zinariya.
12491  NEH 7:66  Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360,
21700  EZK 45:1  “ ‘Sa’ad da kuka rarraba ƙasar gādo, ku miƙa wa Ubangiji rabon ƙasar ya zama yanki mai tsarki, tsawonsa ya zama kamu 25,000 fāɗinsa kuma ya zama 20,000, dukan ƙasar za tă zama mai tsarki.
21705  EZK 45:6  “ ‘Za ka ba wa birnin fāɗin mallakarsa kamu 5,000, tsawonsa kuma 25,000, haɗe da tsattsarkan rabo; zai kasance na gidan Isra’ila duka.
21779  EZK 48:8  “Kusa da yankin Yahuda daga gabas zuwa yamma zai zama rabon da za ku bayar a matsayin kyauta ta musamman. Faɗinsa zai zama kamu 25,000, tsawonsa kuma zai zama daidai da tsawon yankunan kabilu daga gabas zuwa yamma; wuri mai tsarki zai kasance a tsakiyar wannan yanki.
21780  EZK 48:9  “Tsawon rabo na musamman da za ku bayar ga Ubangiji zai zama kamu 25,000, fāɗinsa kuma kamu 10,000.
21784  EZK 48:13  “Dab da yankin firistoci, Lawiyawa za su sami rabo mai tsawon kamu 25,000, fāɗin kuma kamu 10,000. Tsawonsa gaba ɗaya zai zama kamu 25,000, fāɗinsa kuma kamu 10,000.
21787  EZK 48:16  zai kuwa kasance da wannan awon, a wajen arewa kamu 45,000, wajen kudu kamu 45,000, wajen gabas kamu 45,000, wajen kudu kuma kamu 45,000.
21804  EZK 48:33  A gefen kudu, wanda yake da tsawon kamu 4,500, zai kasance da ƙofofi uku, ƙofar Simeyon, ƙofar Issakar da ƙofar Zebulun.
21805  EZK 48:34  A gefen yamma, wanda yake da tsawon kamun 4,500, zai kasance da ƙofofi uku, ƙofar Gad, ƙofar Asher da kuma ƙofar Naftali.
30883  REV 7:5  Daga kabilar Yahuda mutum 12,000 ne aka sa musu hatimin, daga kabilar Ruben mutum 12,000, daga kabilar Gad mutum 12,000,
30884  REV 7:6  daga kabilar Asher mutum 12,000, daga kabilar Naftali mutum 12,000, daga kabilar Manasse mutum 12,000,
30885  REV 7:7  daga kabilar Simeyon mutum 12,000, daga kabilar Lawi mutum 12,000, daga kabilar Issakar mutum 12,000,
30886  REV 7:8  daga kabilar Zebulun mutum 12,000, daga kabilar Yusuf mutum 12,000, daga kabilar Benyamin mutum 12,000.
30943  REV 11:3  Zan kuma ba wa shaiduna nan biyu iko, za su kuwa yi annabci na kwanaki 1,260, saye da gwadon makoki.”