10750 | 1CH 12:26 | mutanen Simeyon, jarumawa shiryayyu don yaƙi, su 7,100; |
10756 | 1CH 12:32 | mutanen rabin kabilar Manasse, sanannu da sunaye suka zo suka mai da Dawuda sarki, su 18,000; |
10758 | 1CH 12:34 | mutanen Zebulun, ƙwararru sojoji shiryayyu don yaƙi da kowane irin makami, suka zo don su taimaki Dawuda da zuciya ɗaya, su 50,000; |
10760 | 1CH 12:36 | mutanen Dan, shiryayyu don yaƙi, su 28,600; |
10761 | 1CH 12:37 | mutanen Asher, ƙwararrun sojoji shiryayyu don yaƙi, su 40,000; |
11542 | 2CH 17:14 | Ɗaukar da aka yi musu bisa ga iyalai yana kamar haka. Daga Yahuda, shugaban ƙungiya 1,000. Adna ne shugaba, tare da jarumawa 300,000; |
11543 | 2CH 17:15 | biye da shi, Yehohanan shi ne shugaba, yana da sojoji 280,000; |
12097 | EZR 2:65 | ban da bayinsu maza da mata 7,337; suna kuma da mawaƙa maza da mata 200. |
20373 | JER 52:28 | Wannan shi ne yawan mutanen da Nebukadnezzar ya kai su bauta. A shekara ta bakwai ta sarautarsa, ya tafi da Yahudawa 3,023; |
22044 | DAN 8:14 | Sai ya ce mini, “Zai ɗauki safiya da yamma 2,300; sa’an nan za a sāke tsarkake wuri mai tsarki.” |