Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   “Word”,    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

28888  2CO 1:20  Domin dukan alkawaran Allah cikarsu a gare shi suke, ta wurinsa ne kuma muke faɗar “Amin”, domin a ɗaukaka Allah.
30861  REV 5:14  Sai halittu huɗun nan masu rai suka ce, “Amin”, dattawan kuma suka fāɗi suka yi sujada.