Wildebeest analysis examples for: hau-hausa (Word),
February 11, 2023 at 18:42
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
7803
1SA 22:13
Shawulu ya ce masa, “Don me ka gama baki da ɗan Yesse a kaina har ka ba shi burodi da takobin
(Goliyat),
ka kuma roƙi Allah don yă tayar mini, yă kuma yi fakona kamar yadda yake yi yau?”