Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   (“Word,    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

13627  JOB 31:35  (“Kash, da ina da wanda zai ji ni! Na sa hannu ga abin da na faɗa don kāre kaina, bari Maɗaukaki yă amsa mini; bari mai tuhumata da laifi yă yi ƙarata a rubuce.