Wildebeest analysis examples for: hau-hausa ‘Word,’Word
February 11, 2023 at 18:42
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
23325
MAT 5:22
Amma ina gaya muku, duk wanda ya yi fushi da ɗan’uwansa, za a hukunta shi. Kuma duk wanda ya ce wa ɗan’uwansa
‘Raka,’za
a kai shi gaban Majalisa. Amma duk wanda ya ce, ‘Kai wawa!’ Zai kasance a hatsarin shiga jahannama ta wuta.