Wildebeest analysis examples for: hau-hausa “Word’Word”,
February 11, 2023 at 18:42
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
30433
JAS 5:12
’Yan’uwana, fiye da kome, kada ku yi rantsuwa ko da sama, ko da ƙasa ko da wani abu dabam. Bari “I” naku yă zama “I”. “A’a” naku kuma yă zama
“A’a”,
don kada a hukunta ku.