Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   Word-Word-Word-Word.    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

17878  ISA 8:1  Ubangiji ya ce mini, “Ka ɗauki naɗaɗɗen littafi mai girma ka yi rubutu a kai da alƙalami kurum, Maher-Shalal-Hash-Baz.
17880  ISA 8:3  Sa’an nan na tafi na yi jima’i da annabiya, ta kuwa yi ciki ta haifi ɗa. Ubangiji kuma ya ce mini, “Raɗa masa suna, Maher-Shalal-Hash-Baz.