Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   Word-Word-Word’Word,    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

9958  2KI 15:29  A zamanin Feka sarkin Isra’ila, Tiglat-Fileser sarkin Assuriya ya zo ya kama Iyon, Abel-Bet-Ma’aka, Yanowa da Kedesh da kuma Hazor. Ya kame Gileyad da Galili, haɗe da dukan ƙasar Naftali, ya kuma kwashi mutanen zuwa Assuriya.