Wildebeest analysis examples for: hau-hausa ’Word-Word-Word-Word,
February 11, 2023 at 18:42
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
12766
EST 3:15
Bisa ga umarnin sarki, sai
’yan-kada-tă-kwana,
suka tafi da sauri. Aka ba da umarni a mazaunin masarauta da yake a Shusha. Sai Sarki da Haman suka zauna don su sha, amma birnin Shusha ya ruɗe.