Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   ’Word’Word-’Word’Word    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

26784  JHN 15:16  Ba ku kuka zaɓe ni ba, a’a, ni ne na zaɓe ku na kuma naɗa ku ku je ku ba da ’ya’ya-’ya’yan da za su dawwama. Uba kuwa zai ba ku duk abin da kuka roƙa cikin sunana.