Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   Number,Number.    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

2660  EXO 38:26  Duk mutumin da ya shiga ƙirge daga mai shekaru ashirin zuwa gaba, ya ba da rabin shekel. Mazan da suka shiga ƙirge sun kai mutum 603,550.
2663  EXO 38:29  Tagullar da aka bayar daga hadaya ta kaɗawa ya kai talenti 70 da shekel 2,400.
3651  NUM 1:46  Jimillar kuwa ita ce mutum 603,550.
3668  NUM 2:9  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Yahuda bisa ga sashensu sun kai 186,400. Su ne za su ja gaba.
3675  NUM 2:16  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Ruben, bisa ga sashensu sun kai 151,450. Su ne za su zama na biyu in za a tashi.
3690  NUM 2:31  Dukan mazan da aka ba su aiki a sansanin Efraim, bisa ga sashensu su kai 157,600. Su ne za su zama na ƙarshe, ƙarƙashin ƙa’idarsu.
3715  NUM 3:22  Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya zuwa gaba da haihuwa su kai 7,500.
3792  NUM 4:48  jimillarsu ta kai 8,580.
4481  NUM 25:9  Waɗanda suka mutu a wannan annoba, sun kai mutum 24,000.
4498  NUM 26:7  Waɗannan su ne kabilan Ruben; jimillarsu ta kai 43,730.
4505  NUM 26:14  Waɗannan su ne kabilan Simeyon; jimillarsu ta kai 22,200.
4509  NUM 26:18  Waɗannan su ne kabilan Gad, jimillarsu ta kai 40,500.
4513  NUM 26:22  Waɗannan su ne kabilan Yahuda; jimillarsu ta kai 76,500.
4516  NUM 26:25  Waɗannan su ne kabilan Issakar; jimillarsu ta kai 64,300.
4518  NUM 26:27  Waɗannan su ne kabilan Zebulun, jimillarsu ta kai 60,500.
4525  NUM 26:34  Waɗannan su ne kabilan Manasse, jimillarsu ta kai 52,700.
4528  NUM 26:37  Waɗannan su ne kabilan Efraim; jimillarsu ta kai 32,500. Waɗannan su ne kabilan Yusuf ta wurin kabilansu.
4532  NUM 26:41  Waɗannan su ne kabilan Benyamin, jimillarsu ta kai 45,600.
4534  NUM 26:43  Dukansu kabilan Shuhamawa ne, jimillarsu ta kai 64,400.
4538  NUM 26:47  Waɗannan su ne kabilan Asher; jimillarsu ta kai 53,400.
4541  NUM 26:50  Waɗannan su ne kabilan Naftali, jimillarsu ta kai 45,400.
4542  NUM 26:51  Dukan jimillar mazan Isra’ila ta kai 601,730.
4553  NUM 26:62  Dukan ’ya’yan Lawiyawa maza daga wata ɗaya zuwa gaba, jimillarsu ta kai 23,000. Ba a ƙidaya su tare da sauran Isra’ilawa ba, domin ba a ba su gādo tare da su ba.
4700  NUM 31:34  da jakuna 61,000.
4712  NUM 31:46  da mutane 16,000.
4718  NUM 31:52  Dukan zinariya da shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, waɗanda Musa da Eleyazar suka karɓa, suka kuma miƙa hadaya ga Ubangiji, nauyinta ta kai shekel 16,750.
10541  1CH 7:2  ’Ya’yan Tola maza su ne, Uzzi, Refahiya, Yeriyel, Ibsam da Sama’ila, su ne kuma kawunan iyalansu. A zamanin mulkin Dawuda, an rubuta zuriyar Tola a matsayin mayaƙa a cikin tarihinsu, sun kai 22,600.
10546  1CH 7:7  ’Ya’yan Bela maza su ne, Ezbon, Uzzi, Uzziyel, Yerimot da Iri, su ne kawunan iyalai, kuma su biyar ne duka. Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna mazan da sun isa yaƙi 22,034.
10548  1CH 7:9  Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna da kawunan iyalai da mazan da suka isa yaƙi 20,200.
10550  1CH 7:11  Dukan waɗannan ’ya’yan Yediyayel maza kawunan iyalai ne. Akwai mazan da suka isa yaƙi waje 17,200.
10632  1CH 9:13  Firistocin da suke kawunan iyalai, sun kai 1,760. Dukansu ƙwararru ne, masu hakkin hidima a cikin gidan Allah.
10762  1CH 12:38  kuma daga gabashin Urdun, mutanen Ruben, Gad da kuma rabin kabilar Manasse, masu kayan yaƙi iri-iri, su 120,000.
11115  1CH 27:1  Wannan shi ne jerin Isra’ilawa, kawunan iyalai, shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, da manyan ma’aikatansu, waɗanda suka yi wa sarki hidima a dukan abin da ya shafi ɓangarorin mayaƙan da suke aiki wata-wata a dukan shekara. Kowane sashe yana da mutane 24,000.
11233  2CH 2:16  Solomon ya ƙidaya dukan baƙin da suke cikin Isra’ila, bayan ƙidayan da mahaifinsa Dawuda ya yi; aka kuma tarar sun kai 153,600.
11542  2CH 17:14  Ɗaukar da aka yi musu bisa ga iyalai yana kamar haka. Daga Yahuda, shugaban ƙungiya 1,000. Adna ne shugaba, tare da jarumawa 300,000;
11544  2CH 17:16  biye da shi, Amasiya ɗan Zikri, wanda ya ba da kansa da yardar rai don hidimar Ubangiji, yana da sojoji 200,000.
11749  2CH 26:12  Yawan shugabannin iyali a bisa jarumawa sun kai 2,600.
12032  EZR 1:11  Dukan kayayyakin zinariya da na azurfa sun kai 5,400. Sheshbazzar ya kawo kayayyakin nan duka tare da shi lokacin da kamammun suka hauro daga Babilon zuwa Urushalima.
12067  EZR 2:35  na Sena’a 3,630.
12071  EZR 2:39  ta Harim 1,017.
12099  EZR 2:67  raƙuma 435, da jakuna 6,720.
12463  NEH 7:38  na Sena’a 3,930.
12467  NEH 7:42  ta Harim 1,017.
12492  NEH 7:67  ban da bayinsu maza da mata 7,337. Suna kuma da mawaƙa maza da mata 245.
12493  NEH 7:68  Akwai dawakai 736, alfadarai 245 raƙuma 435, da kuma jakuna 6,720.
21702  EZK 45:3  A cikin yanki mai tsarki, ka auna tsawo kamu 25,000 da kuma fāɗi kamu 10,000. A cikinsa wuri mai tsarki zai kasance, Wuri Mafi Tsarki.
21780  EZK 48:9  “Tsawon rabo na musamman da za ku bayar ga Ubangiji zai zama kamu 25,000, fāɗinsa kuma kamu 10,000.
21781  EZK 48:10  Wannan ne zai zama tsattsarkan rabo domin firistoci. Tsawon zai zama kamu 25,000 a wajen arewa, fāɗin kuma kamu 10,000 wajen yamma, kamu 10,000 zai zama fāɗinsa a wajen gabas, tsawonsa a wajen kudu zai zama kamu 25,000. A tsakiyarsa ne wuri mai tsarki na Ubangiji zai kasance.
21784  EZK 48:13  “Dab da yankin firistoci, Lawiyawa za su sami rabo mai tsawon kamu 25,000, fāɗin kuma kamu 10,000. Tsawonsa gaba ɗaya zai zama kamu 25,000, fāɗinsa kuma kamu 10,000.
21787  EZK 48:16  zai kuwa kasance da wannan awon, a wajen arewa kamu 45,000, wajen kudu kamu 45,000, wajen gabas kamu 45,000, wajen kudu kuma kamu 45,000.
22161  DAN 12:11  “Daga lokacin da za a hana miƙa hadayar ƙonawa ta yau da kullum, a kuma kafa abin banƙyama, wanda yake lalatarwa, za a yi kwana 1,290.
22162  DAN 12:12  Mai albarka ne wanda ya jira har yă zuwa ƙarshen kwanakin nan 1,335.
30886  REV 7:8  daga kabilar Zebulun mutum 12,000, daga kabilar Yusuf mutum 12,000, daga kabilar Benyamin mutum 12,000.
30965  REV 12:6  Sai macen ta gudu zuwa hamada zuwa inda Allah ya shirya dominta, inda za a lura da ita har kwana 1,260.