Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   Number.    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

129  GEN 5:23  Gaba ɗaya dai, Enok ya yi shekaru 365.
153  GEN 6:15  Ga yadda za ka gina shi; jirgin zai kasance mai tsawon ƙafa 45, fāɗinsa ƙafa 75, tsayinsa kuma ƙafa 45.
234  GEN 9:28  Bayan ambaliyar, Nuhu ya yi shekaru 350.
1672  EXO 6:16  Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Lawi maza bisa ga abin da aka rubuta, Gershon, Kohat da Merari. Lawi ya yi shekara 137.
1674  EXO 6:18  ’Ya’yan Kohat maza, su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel. Kohat ya yi shekara 133.
1676  EXO 6:20  Amram ya auri ’yar’uwar mahaifinsa Yokebed, wadda ta haifa masa Haruna da Musa. Amram ya yi shekara 137.
1857  EXO 12:40  Zaman da Isra’ilawa suka yi a Masar, ya kai shekara 430.
4501  NUM 26:10  Ƙasa kuwa ta buɗe ta haɗiye su tare da Kora, wanda ƙungiyarsa ta mutu sa’ad da wuta ta cinye mutum 250. Wannan kuwa ya zama alamar faɗakarwa.
9426  1KI 20:15  Saboda haka Ahab ya kira sojoji matasa na shugabannin yankuna, mutum 232. Sa’an nan ya tattara sauran Isra’ilawa su 7,000 gaba ɗaya.
10625  1CH 9:6  Na mutanen Zera su ne, Yewuyel. Mutane daga Yahuda sun kai 690.
10628  1CH 9:9  Mutane daga Benyamin, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, sun kai 956. Dukan waɗannan mutane kawunan iyalansu ne.
10641  1CH 9:22  Duka-duka, waɗanda aka zaɓa don su zama matsaran madogaran ƙofa sun kai 212. Aka rubuta su zuriya-zuriya a ƙauyukansu. Dawuda da Sama’ila mai duba ne suka sa matsaran a wurarensu na aminci.
10806  1CH 15:10  daga zuriyar Uzziyel, Amminadab shugaba da dangi 112.
11082  1CH 25:31  ta ashirin da huɗu a kan Romamti-Ezer, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12.
12052  EZR 2:20  ta Gibbar 95.
12072  EZR 2:40  Lawiyawa. Lawiyawa na zuriyar Yeshuwa da Kadmiyel (ta wurin Hodawiya) mutum 74.
12073  EZR 2:41  Mawaƙa. Zuriyar Asaf mutum 128.
12074  EZR 2:42  Masu tsaron haikali. Zuriyar Shallum, Ater, Talmon, Akkub, Hatita, da Shobai mutum 139.
12090  EZR 2:58  Dukan zuriyar ma’aikatan haikali, da kuma bayin Solomon 392.
12092  EZR 2:60  ’Yan zuriyar Delahiya, Tobiya, da Nekoda 652.
12097  EZR 2:65  ban da bayinsu maza da mata 7,337; suna kuma da mawaƙa maza da mata 200.
12101  EZR 2:69  Bisa ga ƙarfinsu suka bayar da darik 61,000 na zinariya, da maina 5,000 na azurfa, da rigunan firistoci guda 100.
12220  EZR 8:14  daga zuriyar Bigwai, Uttai da Zakkur ne shugabanni, tare da su akwai mutum 70.
12450  NEH 7:25  ta Gibeyon 95.
12468  NEH 7:43  Ga zuriyar Lawiyawa. Zuriyar Yeshuwa da Kadmiyel (ta wurin Hodeba) 74.
12469  NEH 7:44  Mawaƙa. Zuriyar Asaf mutum 148.
12470  NEH 7:45  Ga zuriyar Matsaran Ƙofofi. Zuriyar Shallum, Ater, Talmon, Akkub, Hatita da Shobai 138.
12485  NEH 7:60  Zuriyar ma’aikatan haikali da ta bayin Solomon su 392.
12487  NEH 7:62  zuriyar Delahiya, Tobiya, da Nekoda 642.
12492  NEH 7:67  ban da bayinsu maza da mata 7,337. Suna kuma da mawaƙa maza da mata 245.
12600  NEH 11:8  da mabiyansa, Gabbai da Sallai, mutum 928.
12605  NEH 11:13  da ’yan’uwansa waɗanda suke shugabannin iyalai, su 242. Sai kuma Amashsai ɗan Azarel, ɗan Ahzai, ɗan Meshillemot, ɗan Immer,
12610  NEH 11:18  Lawiyawan da suke cikin birni mai tsarki sun kai 284.
20375  JER 52:30  a shekara ta ashirin da uku ta sarautarsa, Nebuzaradan shugaban matsara ya tafi da Yahudawa 745. Jimillarsu duka 4,600 ne.
27451  ACT 13:20  Dukan wannan ya ɗauki kusan shekaru 450. “Bayan wannan, Allah ya ba su alƙalai har zuwa zamanin annabi Sama’ila.
30942  REV 11:2  Sai dai kada ka haɗa da harabar waje; kada ka auna ta, domin an ba da ita ga Al’ummai. Za su tattaka birni mai tsarki har watanni 42.
30995  REV 13:18  Wannan yana bukata hikima. Duk mai hankali, sai yă lissafta lambar dabbar, gama lamban nan ta mutum ne. Lambarta kuwa ita ce 666.
31015  REV 14:20  Aka tattake su a wurin matsin inabi a bayan gari, jini kuwa ya yi ta gudana daga wurin matsin inabi tsayinsa ya kai kamar tsawon linzami a bakin doki, nisansa kuma ya kai wajen kilomita 300.