Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   ’Word.”    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

5489  DEU 22:17  Yanzu ya zage ta cewa, ‘Ban sami ’yarku budurwa ba.’ Amma ga shaidar budurcin ’yata.” Sa’an nan iyayenta za su shimfiɗa zanen a gaban dattawan garin,
7153  RUT 2:2  Sai Rut mutuniyar Mowab ta ce wa Na’omi, “Bari in tafi gonaki in yi kala raguwar hatsi a bayan duk wanda na sami tagomashi daga gare shi.” Na’omi ta ce mata, “Ki je, ’yata.”